Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Amurka Ta Sake Kai Hari Kan Al-Qaida A Yemen

    Amurka Ta Sake Kai Hari Kan Al-Qaida A Yemen

    Mar 03, 2017 09:54

    Rahotanni da Yemen na cewa jiragen yakin Amurka sun sake kai hari kan gidajen wasu mayakan Al-Qaida ciki har da gidan wani babban kwamandan kungiyar.

  • Yemen: Saudiyya Na ci gaba Da Tafka laifukan Yaki A Tare Da Gobon Bayan Amurka.

    Yemen: Saudiyya Na ci gaba Da Tafka laifukan Yaki A Tare Da Gobon Bayan Amurka.

    Mar 02, 2017 19:13

    Yeman ta ce laifukan yakin da Saudiyya ta ke yi a kasar, tare da cikakken goyon bayan Amurka ne.

  • Kungiyar Red Cross Ta Sanar Da Cewa: Kasar Yamen Tana Fuskantar Matsalar Fari

    Kungiyar Red Cross Ta Sanar Da Cewa: Kasar Yamen Tana Fuskantar Matsalar Fari

    Mar 01, 2017 06:57

    Kungiyar bada agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta sanar da cewa: Baya ga hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya ke ci gaba da kai wa kan Yamen, kasar kuma tana fuskantar matsalar fari.

  • Dakarun Yemen Sun Hallaka Na'ibin Babban Kwamandan Dakarun Gwamnatin Hadi Dake Samun Goyon Bayan Saudiyya

    Dakarun Yemen Sun Hallaka Na'ibin Babban Kwamandan Dakarun Gwamnatin Hadi Dake Samun Goyon Bayan Saudiyya

    Feb 22, 2017 17:57

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar dakarun kasar tare da hadin gwiwan dakarun sa kan kasar sun sami nasarar hallaka mataimakin babban kwamandan dakarun gwamnatin tsohon shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur Hadi kana kuma daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun hadin gwiwan da Saudiyya take jagoranta Janar Ahmad Saif Al-Yafi'i tare da wani adadi na sojojin sa kai a wani hari da suka kai yankin Mocha.

  • jerin gwanon Al'ummar kasar Yemen gaban Ofishin MDD

    jerin gwanon Al'ummar kasar Yemen gaban Ofishin MDD

    Feb 21, 2017 11:46

    A karo na 61 cikin shekararu biyu, Al'ummar kasar Yemen sun taron gaban MDD inda suka bukaci Majalisar ta dakatar da Saudiyar kan hare-haren wuce gona da iri da take kai musu.

  •  Yunwa Na Barazana Ga Yara Miliyan 1,4 A Kasashen Duniya 4

    Yunwa Na Barazana Ga Yara Miliyan 1,4 A Kasashen Duniya 4

    Feb 21, 2017 05:55

    Asusun kula da yara kankana na MDD, (Unicef) ya ce, kimanin yara Milyan 1,4 ne kan iya rasa rayukansu saboda matsananciyar yunwa a wasu kasashe hudu na duniya a cikin wannan shekara.

  • Yemen: Saudiyya Ta Sake Amfani Da Bama-baman Da Aka Haramta A Kasar Yemen.

    Yemen: Saudiyya Ta Sake Amfani Da Bama-baman Da Aka Haramta A Kasar Yemen.

    Feb 16, 2017 06:15

    Jiragen Yakin Saudiyya Sun Jefa Bama-bamai Masu kwafsa Da Aka Haramta Da Safiyar Yau Alhamis A yankin Sa'adah Na Yemen.

  • Yemen: Fada Ya Dakatar Da Zirga-zirga  A Filin Saukar Jiragen Sama Na Aden

    Yemen: Fada Ya Dakatar Da Zirga-zirga A Filin Saukar Jiragen Sama Na Aden

    Feb 14, 2017 06:39

    Fadan dai an yi shi ne a tsakanin 'yan koren Saudiyya a garin Ta'iz da kuma sojojin Yemen da Ansarulla, da hakan ya haddasa dakatar kai da kawo a filin saukar jirage na Aden.

  • An  Bukaci Tsoma bakin Babban Sakataren M.D.D. Kan Kawo Karshen Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    An Bukaci Tsoma bakin Babban Sakataren M.D.D. Kan Kawo Karshen Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Feb 11, 2017 06:19

    Shugaban Majalisar Kolin Gudanar da harkokin siyasa a kasar Yamen ya bukaci tsoma bakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan kawo karshen hare-haren wuce gona da iri da masarautar Saudiyya da kawayenta suke yi kan kasar Yamen.

  • Halba makami mai Lizzami zuwa yammacin birnin Riyad, ya razana masarautar Saudiya

    Halba makami mai Lizzami zuwa yammacin birnin Riyad, ya razana masarautar Saudiya

    Feb 10, 2017 13:51

    Makami mai Lizzami da Sojojin Yemen suka halba zuwa wani sansanin soja dake yankin Almazahimiya a yammacin birnin Riyad, ya razana magabatan Saudiya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS