Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Mayakun Kungiyar Huthi A Kasar Yemen Sun Tabbatar Da Labarin Cilla Makamin Linzami A Kan Birnin Riyad

    Mayakun Kungiyar Huthi A Kasar Yemen Sun Tabbatar Da Labarin Cilla Makamin Linzami A Kan Birnin Riyad

    Feb 07, 2017 06:19

    Mayakan kungiyar Huthi a kasar Yemen sun bayyana cewa sun cilla makamin linzami zuwa birnin Riyar na kasar Saudia a karon farko

  • Ci gaba da kai hare-haren ta'addanci kan Al'ummar kasar Yemen

    Ci gaba da kai hare-haren ta'addanci kan Al'ummar kasar Yemen

    Feb 05, 2017 18:13

    Jiragen yakin Kawancen Saudiya sun kai hare hare ta sama a yankuna da dama na kasar Yemen

  • An tsawaita aikin Dakarun Masar a kawancen Saudiya

    An tsawaita aikin Dakarun Masar a kawancen Saudiya

    Feb 05, 2017 16:17

    Shugaban kasar Masar ya tsawaita aiyukan Sojojin kasar sa a harin wuce gona da iri kan kasar Yemen kalkashin Jagorancin masarauta Ali-sa'oud

  • Yemen: Sabon Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya Fara Da Kashe Mata Da Yaran Yemen

    Yemen: Sabon Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya Fara Da Kashe Mata Da Yaran Yemen

    Feb 02, 2017 06:23

    Sojojin Amurka sun yi furuci da kashe fararen hular kasar Yemen a wani harin da su ka kai a ranar 29 ga watan janairu

  • Yemen: Yankin Sa'ada Yana Cikin Mummunan Hali.

    Yemen: Yankin Sa'ada Yana Cikin Mummunan Hali.

    Jan 27, 2017 06:31

    Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Sun Sanar da cewa; Yankin Sa'adah ya rasa muhimman ginshikan bukatun rayuwa, saboda hare-haren Saudiyya.

  • Sojojin Yemen Sun Harbo Wani Jirgin Yakin Sojojin Hayan Saudiyya

    Sojojin Yemen Sun Harbo Wani Jirgin Yakin Sojojin Hayan Saudiyya

    Jan 25, 2017 18:20

    Sojojin Yemen tare da dakarun kungiyar Ansarullah sun sami nasarar harbo wani jirgin yakin Saudiyya da kawayenta samfurin Apachie a lardin Ta'iz da ke kudu maso yammacin kasar Yemen din.

  • Yemen: Mutane 7 Sun yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Saudiyya

    Yemen: Mutane 7 Sun yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Saudiyya

    Jan 23, 2017 19:03

    Rahotannin daga Kasar Yemen Sun ce mutane 7 sun yi shahada da kuma jikkata sanadiyyar harin da jirage yakin Saudiyya su ka kai a kasuwar garin al-aqiq.

  • Gwamnatin Masar Ta Kara Wa'adin Zaman Sojojinta A Cikin Rundunar Da Ke Yakar Kasar Yamen

    Gwamnatin Masar Ta Kara Wa'adin Zaman Sojojinta A Cikin Rundunar Da Ke Yakar Kasar Yamen

    Jan 23, 2017 07:04

    Ofishin shugaban Masar ya fitar da bayanin cewa: Kwamitin tsaron kasar ya amince da bukatar kara wa'adin ci gaba da zaman sojojin kasar a rundunar kawancen kasashen Larabawa da suke kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.

  • Sojojin Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona da Iri Na Saudiyya

    Sojojin Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona da Iri Na Saudiyya

    Jan 18, 2017 17:31

    Alal akalla sojojin Saudiyya biyu ne suka hallaka sakamakon harin daukar fansa da sojojin kasar Yemen suka kai kan wani sansanin sojin Saudiyya da ke lardin Jizan da ke kudancin kasar ta Saudiyya.

  • Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar

    Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar

    Jan 17, 2017 08:19

    Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na Ansarullahi sun halaka sojojin hayar masarautar Saudiyya masu tarin yawa a yankin lardin Shabwa da ke kudancin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS