Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • UNICEF: Kananan Yara 1,400 Suka Mutu Sakamakon Hare-Haren Saudiyya A Yemen

    UNICEF: Kananan Yara 1,400 Suka Mutu Sakamakon Hare-Haren Saudiyya A Yemen

    Jan 12, 2017 05:31

    Asusun tallafawa yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar kimanin kananan yara 1400 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren wuce gona da Iran da kasar Saudiyya take kai wa kasar Yemen.

  • Unicef Ta yi Gargadi Akan Ci gaba Da Kai Hare-haren Da Saudiyya Ta ke yi A Kasar Yemen.

    Unicef Ta yi Gargadi Akan Ci gaba Da Kai Hare-haren Da Saudiyya Ta ke yi A Kasar Yemen.

    Jan 11, 2017 19:11

    Asusun Kare knanan yara na majalisar dinkin duniya ( Unicef) ya ce; yakin da saudiyya ta ke yi a kasar Yemen ya ci rayukan yara 1400.

  • Halakar 'Yan Koren Saudiyya 11 A Kasar Yemen

    Halakar 'Yan Koren Saudiyya 11 A Kasar Yemen

    Dec 31, 2016 12:22

    A kalla 'yan koren Saudiyya 11 ne mayakan Yemen su ka kashe a yankin kudu maso yammacin kasar.

  • Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kashe Fararen Hula 9 A Lardin Ib Na Yemen

    Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kashe Fararen Hula 9 A Lardin Ib Na Yemen

    Dec 25, 2016 05:51

    Jiragen yakin masarautar iyalan gidan Saud sun kaddamar da munanan hare-hare a kan gidajen jama'a a garin Far'ul Adin da ke cikin gundumar Ib a kasar Yemen.

  • Jaridar The Guardian Ta Birtaniya: Saudiyyah Da Birtaniya Ne Ke Da Alhakin Kisan Al'ummar Yemen

    Jaridar The Guardian Ta Birtaniya: Saudiyyah Da Birtaniya Ne Ke Da Alhakin Kisan Al'ummar Yemen

    Dec 23, 2016 18:02

    Jaridar The Guardian da ake bugawa a kasar Birtaniya, ta buga wani rahoto da ta harhada dangane da da yakin da Saudiyya take kaddamarwa a kan al'ummar kasar Yemen a fitowarta ta jiya Alhamis.

  • Dakarun tsaron Yemen sun mayar da martani kan Dakarun tsaron Saudiya

    Dakarun tsaron Yemen sun mayar da martani kan Dakarun tsaron Saudiya

    Dec 18, 2016 18:19

    Akalla Sojojin saudiya biyu ne suka hallaka a wani harin mayar da martani da Dakarun tsaron Yemen gami da na sa kai suka kai a arewacin kasar

  • Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Akan Halin Mutane Yeman:

    Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Akan Halin Mutane Yeman:

    Dec 17, 2016 06:23

    Mutanen Yeman Za su iya fadawa cikin Karin Wahala

  • Harin jiragen yakin Saudiya a yammacin kasar Yemen

    Harin jiragen yakin Saudiya a yammacin kasar Yemen

    Dec 16, 2016 06:29

    Jiragen yakin kawancen Saudiya sun kai hari jihar Hadida dake yammacin kasar Yemen

  • Sojojin Yemen Sun Hallaka Wani Sojan Saudiyya Da Raunana Wasu Da Dama

    Sojojin Yemen Sun Hallaka Wani Sojan Saudiyya Da Raunana Wasu Da Dama

    Dec 15, 2016 11:13

    Sojojin Yemen da suke samun daukin dakarun sa kai na kasar sun kai wasu hare-hare mai da martani a kan wasu sansanonin sojin kasar Saudiyya lamarin da yayi sanadiyyar hallaka alal akalla sojan Saudiyyan guda da kuma raunana wasu da dama.

  • Yeman: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-hare A San'aa.

    Yeman: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-hare A San'aa.

    Dec 09, 2016 11:59

    Harin Saudiyya A birnin Sanaa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS