-
Sharhi:Ci Gaba Da Rikicin A Marocco
Jul 26, 2017 05:10A ci gaba da rikici gami da zanga-zangar nuna adawa da Gwamnatin kasar Marocco, mutane da dama ne suka shiga hannun jami'an tsaro a yankin Alhusaimah dake kudancin kasar
-
Moroko: Mutanen Karkara Suna Ci Gaba Da Yin Zanga-Zanga AKin Amincewa Da Ketar Jami'an Tsaro.
Jul 22, 2017 12:12Mazauna garin al-Husaimah sun yi Zanga-zanga a jiya juma'a tare da neman sakin mutanen da aka kama a baya
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Kin Jinin Trump A Birnin Paris
Jul 14, 2017 06:54A yayin da Shugaba Donal Trump na Amurka ke kai ziyara a kasar Faransa, Amurkawa mazauna birnin Paris sun gudanar da zanga-zangar kin jinin siyasar Shugaban na Amurka
-
'Yan Adawa Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Zimbabwe
Jul 13, 2017 13:10Magoya bayan jam'iyyun siyasa masu adawa da gwamnatin shugaban kasar Zimbawe Robert Mogabe sun gudanar da zanga-zanga a birnin Harare fadar mulkin kasar.
-
Zimbabwe: "Yan Adawa Sun yi Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati
Jul 12, 2017 19:08Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya nakalto cewa; A yau laraba ne 'yan adawar su ka yi Zanga-zangar a birnin Harare, tare da bada taken tir da siyasar gwamnati.
-
Zanga-Zangar Adawa Da Trump A Gaban Fadar White House Washington
Jul 12, 2017 18:02Daruruwan Amurkawa ne suka gudanar da gangami a gaban fadar white house da ke Washington, domin nuna rashin amincewarsu da salon siyasar Donald Trump.
-
Taho Mu Gama Tsakanin 'Yan Sanda Da Masu Adawa Da Taron G20
Jul 07, 2017 11:16Zanga-zangar da Masu adawa da taron G20 a garin Hamburg na Jamus ya yi sandiyar taho mu gana tsakanin su da jami'an 'yan sanda
-
Mutanen Mali Sun Yi Zanga-Zangar Nuna Kin Amincewa Da gyaran Kundin Tsarin Mulkin Kasar
Jul 01, 2017 16:54Mutane kimani 2000 ne suka fito zanga zangar nuna rashin amincewarsu da gyaran kundin tsarin mulkin kasar.
-
Dubban Magoya Bayan Yiwa Kundin Tsarin Mulkin Kasar Mali Gyara Sun Gudanar Da Zanga Zanga
Jun 29, 2017 06:21Dubban magoya bayan aiwatar da sauye sauye a cikin kundin tsarin mulkin kasar Mali sun gudanar da zanga zanga a birnin Bamako babban birnin kasar a jiya Laraba.
-
Jami'an Tsaron Masarautar Saudiyya Sun Tarwatsa Gangamin Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 24, 2017 11:59Jami'an tsaron masarautar Saudiyya dauke da manyan makamai da tankokin yaki sun tarwatsa al'ummar musulmi da suka gudanar da gangami domin raya ranar Qudus ta Duniya a yankin Al-Mansurah da ke garin Awamiyyah na kasar.