-
'Yan sanda Sun Kara Da Masu Zanga-Zanga A Kasar Morocco
Jun 17, 2017 14:46Zanga-Zangar da mutanen arewacin kasar Morocco suke yi tun ranar Alhamis da ta gabata ya sanya yan sandan kasar suka yi kokarin dakatar da ita da karfi, wanda ya kai sa insa da masu zanga-zangar.
-
An Kama Sojojin Kasar Kamaru 30 Wadanad Suka Bukaci A Biyasu Karin Kudade
Jun 07, 2017 10:19Ministan tsaron kasar Kamaru ya bada sanarwan cewa na kama sojojin kasar 30 wadanda suka toshe tituna a wani gari da suke aiki a arewacin kasar a cikin wannan makon tare da bukatar a biyasu karin kudade don ayyukan da suke yi.
-
Yan Ta'adda Suna Ci Gaba Da Aiwatar Da Kashe-Kashen Gilla kan Fararen Hula A Siriya
May 21, 2017 07:42Gungun 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a kasar Siriya sun harba makamai masu linzami kan yankunan da suke lardin Dire-Zur na kasar Siriya da ke kusa da kan iyaka da kasar Iraki, inda suka kashe fararen hula.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Shugaban Afirka Ta Kudu A Kasar
Apr 28, 2017 01:24Dubun dubatan mutanen kasar Afirka ta Kudu ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Pretoria suna masu kiran shugaban kasar Jacob Zuma da ya sauka daga karagar mulkin kasar.
-
Gwamnatin Kasar Venezuela Ta Zargi Wasu Kafafen Yada Labarai Da Tallafawa Yan Adawar Kasar
Apr 23, 2017 07:15Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Delcy Rodriguez ya zargi wasu kafafen yada labarai a kasar da kuma na kasashen waje wajen tallafawa yan adawar kasar da kuma rashin fadar hakikanin abinda ke faruwa a kasar a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Yan Adawa A Venezuala Sun Fara Gangami Domin Kai Wa Ga Manufofinsu A Kasar
Apr 23, 2017 00:52Yan adawar Venezuala sun fara gudanar da wani gagarumin gangami na sai baba ta gani a sassa daban daban na kasar domin ganin sun tursasa wa gwamnatin kasar ta amsa bukatarsu ta gudanar da zabe kafin wa'adinsa.
-
Yan Kasuwar Kasar Uganda Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Babakere 'Yan China
Apr 19, 2017 13:06Daruruwann 'yan kasuwa a birnin Kampala fadar mulkin kasar Uganda sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna rashin amincewarsu kan yadda baki 'yan kasar China suka mamaye musu harkokin kasuwanci.
-
Shugaba Trump Ya Soki Gwamnatin Barak Obama
Apr 17, 2017 13:47Shugaban Kasar Amurka ya soki Siyasar harakokin wajen Gwamnatin da ta gabata
-
Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kiyayya Ga Gwamnatin Venezuala
Apr 13, 2017 06:43Majiyar tsaron Venezuala ta sanar da cewa: Zanga-zangar nuna kiyayya ga gwamnatin kasar ta fara kamari a yankunan da suke kewaye da birnin Caracas fadar mulkin kasar.
-
Shugaba Zuma Ya Zargi Masu Masa Zanga-Zanga Da Nuna Wariyar Launin Fata
Apr 10, 2017 13:08Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya zargin masu zanga-zangar da suke kiransa da yayi murabus daga mukaminsa sakamakon gazawar da suka ce yayi wajen kyautata yanayin kasar a matsayin 'yan nuna wariyar launin fata.