-
An Haramta Gudanar Da Duk Wata Zanga-Zangar 'Yan Adawa A Kasar Demokradiyyar Kongo
Apr 10, 2017 17:37Rahotanni daga kasar Dimokradiyyar Congo sun bayyana cewar gwamnatin kasar ta haramta gudanar da duk wata zanga-zanga da ‘yan adawar kasar suka bukaci farawa a yau din nan Litinin a duk fadin kasar don nuna rashin amincewarsu da mulkin shugaba Joseph Kabila na kasar.
-
Amurkawa Sun Yi Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Kai Wa Kasar Syria Hari
Apr 08, 2017 12:07Dubban Amurkawa sun yi gangami da zanga-zangar yin Allawadai da ta salon siyasar ina da yaki da Donald Trump wadda ta kai shi ga kaddamar da hari a kan kasar Syria saboda dalilai na siyasa.
-
Yemen: Zanga-zangar Zagayowar Shekaru Biyu Da Shelanta Yakin Saudiyya.
Mar 26, 2017 12:40Dubban mutanen kasar Yemen sun yi zanga-zanga a birnin Sanaa a daidai lokacin da kasar ke cika shekaru biyu da fara harin Saudiyya a kasar.
-
Sojojin Gwamnatin Somaliya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana
Mar 14, 2017 12:21Sojojin gwamnatin Somaliya sun gudanar da zanga-zangar lumana a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.
-
An Yi Taho Mu Gama Tsakanin Masu Adawa Da Magoya Bayan Trump A California
Mar 05, 2017 17:35Masu adawa da shugaban Amurka Donald Trump sun yi ta ho mu gama da masu goyon bayansa a yankin Berkeley da ke cikin jahar California ta kasar Amurka.
-
Al'ummar Yemen Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Allah Wadai Da Saudiyya
Mar 04, 2017 05:52Dubun dubatan mutanen kasar Yemen din suka fito kan titunan babban birnin kasar, wato Sana'a don gudanar da wata gagarumar zanga-zangar Allah wadai da kasar Saudiyya saboda ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da take kai wa kasar.
-
Mutane A Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'addan Kasar
Feb 06, 2017 07:59Mutanen kasar Tunisina sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da dawowar 'yan ta'addan wahabiyayah Takfiriyyah 'yan kasar da suke yaki a kasashen Syria da Iraki.
-
Magoya Bayan Harkar Muslunci Sun Bukaci A Saki Sheikh Zakzaky
Jan 19, 2017 06:51Magoya bayan harkar muslunci a Najeriya sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
-
Demokradiyyar Congo: An Sake Taho Mu gama Tsakanin Jami'an Tsaro Da 'Yan adawar Siyasa.
Dec 29, 2016 17:50Yan hamayyar Siyasa Sun yi Zanga-zanga a birnin Kinshasha domin nuna kin amincewarsu da daure wasu 'yan hamayya.
-
Al'ummar Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'adda Daga Syria
Dec 25, 2016 05:52Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Tunisia a jiya Asabar, domin nuna rashin amincewarsu da dawowar 'yan ta'adda 'yan asalin kasar da ke yaki a kasashen Syria da Iraki.