-
Faransa:Sama Da Mutane 200 Ne Aka Tsare A Zanga-Zangar Ranar Ma'aikata Na Paris
May 02, 2018 10:55Minsitan cikin gidan Faransa ya sana da tsare sama da mutane 200 yayin gudanar da zanga-zangar ranar mata'aikata ta Duniya
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Yan Allah Wadai Da Safarar Mata Zuwa Saudia Don Aikace-Aikacin Gida
Apr 30, 2018 13:01Wasu kungiyoyin kara hakkin bil'adama a birnin Nuwakhshut na kasar Mauritani sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da safarar mata zuwa kasar saudia don aikace aikacen cikin gida.
-
Afirka Ta Kudu: Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Tsarin Albashi Mafi Karanci
Apr 26, 2018 06:37Gamayyar kungiyoyin kwadago a kasar Afirka ta kudu na gudanar da gangami da jerin gwano a biranan kasar, domin nuna rashin amincewa da tsarin albashi mafi karanci.
-
An Kashe Wani Matashi A zanga-Zangar Da Ake Yi A Afirka Ta Kudu
Apr 24, 2018 19:15Jami'an 'yan sanda a kasar Afirka ta kudu sun sanar kashe wani matashi a zanga-zangar da ake yi a wasu yankunan kasar, domin nuna rashin amincewa da barna da dukiyar kasa.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Adawa Da Sabbin Dokokin Zabe A Madagaska
Apr 23, 2018 17:35Dubun dubatan mutanen kasar Madagaska ne suka gudanar da wata zanga-zanga a babban birinin kasar a yau Litinin don nuna rashin amincewarsu da sabbin dokokin zabe na kasar da kuma kisan gillan da aka yi wa dan'uwansu a yayin irin wannan zanga-zangar da aka gudanar cikin makon.
-
Senegal : 'Yan Sanda Sun Yi Amfani Da Karfi Wajen Tarwatsa Masu Zanga-Zanga
Apr 19, 2018 18:03'Yan sanda sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa daruruwan masu zanga-zanga a birnin Dakar, babban birnin kasar Senegal wadanda suka fito don nuna rashin amincewarsu da kokarin da 'yan majalisar kasar suke yi na yin sauyi ga kundin tsarin zabe na kasar.
-
Palastinawa Biyu Sun Yi Shahada A yayin Zanga-zangar Zirin Gaza
Apr 06, 2018 06:27Dakarun HK Isra'ila sun bindige Palastinawa 2 har lahira a yayin zanga-zangar da suka gudanar jiya Alhamis a yankin zirin Gaza.
-
Magoya Bayan Harkar Musulunci A Najeriya Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Neman Sakin Shugabansu
Mar 29, 2018 12:13Magoya bayan Harkar Musulunci a Nigeriya suna ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da taron gangami a birnin Abuja fadar mulkin tarayyar Nigeriya domin neman sakin shugabansu Sheikh Ibrahim Yakub El-Zakzaki.
-
Dubban 'Yan Kasar Ghana Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Jibge Sojojin Amurka A Kasar
Mar 28, 2018 16:11Dubun dubatan al'ummar kasar Ghana ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Accra, babban birnin kasar, don nuna rashin amincewarsu da yarjejeniyar fadada alaka ta soji tsakanin kasar Ghanan da kasar Amurka lamarin da zai ba wa Amurkan damar jibge sojojinta a kasar Ghanan.
-
Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Dokar Halatta Zubar Da Ciki A Kasar Argentina
Mar 26, 2018 12:30Masu adawa da duk wata dokar halatta zubar da ciki a Argentina sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban daban na kasar.