-
Senegal: An Hana 'Yan Adawa Yin Gangami Akan Demokradiyya
Mar 10, 2018 19:03'Yan sandan kasar ta Senegal sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa mutanen da suka amsa kiran jam'iyyun hamayya na yin Zanga-zanga.
-
Zanga-Zangar Adawa Da Cin Zarafin Mata A Kenya
Mar 02, 2018 19:02Dariruwan matan kenya sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da yadda ake cin zarafinsu a Nairobi babban birnin kasar
-
Kenya: Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Cin Zarafin Mata A Kenya
Feb 25, 2018 07:16Cincirindon mata ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a birnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya, domin nuna bacin ransu dangane da cin zarafin da suka ce ana yi wa mata a kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Tashe-Tashen Hankula Na Kin Gwamnati A Kasar Guinea Konakri
Feb 20, 2018 11:58Tashe-tashen hankula na nuna kiyayya ga gwamnatin kasar Guinea Konakri ya kai ga kisan dansanda guda da kuma raunata mutane da dama.
-
Al'ummar Tunusiya Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kiyayya Ga H.K.Isra'ila
Feb 19, 2018 18:15Al'ummar Tunusiya suna ci gaba da gudanar da zanga-zangar neman kafa dokar da zata haramta kulla duk wata alakar jakadanci tsakanin kasar ta Tunusiya da Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Mutane Libiya Sun Gudanar Da Bukukuwan Shekaru 7 Da Yunkurin Da Ya Kifar Da Gwamnatin Gaddafi
Feb 18, 2018 11:20Dubun dubatan mutanen kasar Libiya ne suka gudanar da gangami da jerin gwano don tunawa da shekaru 7 da yunkurin da suka gudanar da yayi sanadiyyar kifar da gwamnatin tsohon shugaban kasar Kanar Mu'ammar Gaddafi, duk kuwa da matsalolin tsaro da kasar ta fada bayan kifar da gwamnatin.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Neman Sakin Sheikh El-Zakzaky A Najeriya
Feb 15, 2018 11:11Al'ummar musulmi mabiya mazhabar Shi'a almajiran sheikh Ibrahim Elzakzaky na ci gaba da gudanar da zanga -zanga neman a saki jagoran nasu.
-
Isra'ila: An nemi gurfanar da Netanyahu kan rashawa
Feb 14, 2018 11:58Dariruwan mazauna birnin Tel-Aviv na HK Isra'ila sun taru a gaban gidan Firaminista Benjamin Netanyahu, inda suka nemi a gurfanar da shi a gaban shari'a saboda laifuka na cin hanci da rashawa da kuma zamba cikin aminci.
-
Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnatin Afirka Ta Kudu
Feb 06, 2018 05:38Wasu kungiyoyin fararen hula da 'yan siyasa sun gudanar da zanga-zangar neman shugaba Zuma ya yi murabus daga kan mukaminsa a daidai lokacin da jam'iyar ANC mai mulki ke gudanar da taro.
-
Tunisiya: Sabuwar Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Ta Sake Barkewa
Jan 22, 2018 06:19A jiya lahadi a garin al-mutawalli mutane sun rufe tituna tare da kona tayoyi, suna masu kira da a samar musu da aikin yi.