-
Matan Togo Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati
Jan 21, 2018 19:10Bisa bukatar gamayyar jam'iyun 'yan adawa, duban matan kasar Togo ne suka gudanar da zanga-zangar kin jinin Gwamnati jiya Asabar a birnin Lome fadar milkin kasar
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati A Tunusiya
Jan 10, 2018 06:25Al'ummar birnin Tunus na ci gaba da zanga-zangar neman gwamnati ta janye kudirin da ta dauka a game da tsarin tattalin arzikin kasar.
-
An Gudanar Da Jerin Gwano A Garuruwan Iran Don Yin Allah Wadai Da Masu Haifar Da Fitina A Kasar
Jan 02, 2018 17:12An gudanar da zanga-zangogi a garuruwa masu yawa na kasar Iran a yau din nan Talata don yin Allah wadai da tsoma bakin kasashen waje cikin harkokin cikin gidan kasar da kuma rikice-rikicen da wasu suka haifar a wasu garuruwa na kasar bugu da kari kan nuna goyon bayan ga tsarin Musulunci da ke iko a kasar ta Iran.
-
Murtaniya: An Yi Zanga-zangar kira ga shugaba Muhammad Would da Kada Ya Sake Tsayawa Takarar Shugabanci
Dec 18, 2017 06:44Dubban mutanen kasar ta Murtaniya ne dai suka yi Zanga-zangar a sassa daban-daban na babban birnin kasar Nouakchott, suna masu kiran shugaban kasar da kada ya sake tsayawa takara a zabe mai zuwa
-
An Gudanar Da Zanga - Zangar Goyon Bayan Birnin Qudus A Kasar Tunisia
Dec 16, 2017 06:25Masu zanga-zangar nuna goyon bayan Palasdinawa da kuma Birnin Qudus a matsayin mallakar Palasdinawa a jiya juma'a sun bayyana cewa duk wani kokarin maida huldar jakadanci tsakanin Tunisia da Haramtacciyar Kasar Isra'ila laifi ne ga mutanen kasar.
-
Al'ummar Masar Zasu Kai Karar Fira Ministan Kasar Kan Hana Zanga-Zangar Goyon Bayan Palasdinu
Dec 15, 2017 12:18Al'ummar Masar karkashin jagorancin 'yan adawar kasar zasu kai karar fira ministan kasar kotu domin kalubalantarsa kan hana al'ummar kasar gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Palasdinu da birnin Qudus.
-
An Kama Wasu Masu Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Amurka A Kasar Masar
Dec 12, 2017 06:27Wani babban lauya a kasar Masar ya bada sanarwan cewa jami'an tsaro a birnin Al-Kahira sun kama wasu daga cikin wadanda suka gudanar da zanga-zangar yin Allahwadai da shugaban kasar Amurka kan abin da ya shafi birnin Qudus.
-
Makomar Kudus: Mutum Daya Ya Yi Shahada Wasu Da Dama Kuma Sun Jikkata
Dec 08, 2017 18:55Taho mu gama mai tsanani da ya barke a tsakanin palasdinawa masu Zanga-zanga da sojojin Sahayoniya, ya yi sanadin shahadar bapalasdine guda da jikkatar wasu 300
-
An Gudanar Da Zanga-Zangogin Kin Jinin Gwamnati A Kasar Bahrain
Dec 02, 2017 11:47Rahotanni daga kasar Bahrain sun bayyana cewar al'ummar kasar sun gudanar da wasu sabbin zanga-zangogin kin jinin mahukuntar kasar da kuma bakar siyasar da suke gudanarwa musamman ci gaba da killace babban malamin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qassim da gwamnatin take yi.
-
Najeriya: An Gudanar Da Zanga-zangar Neman Sakin Sheikh Ibrahim El-zakzaky
Nov 25, 2017 18:55Matan harkar musulunci sun yi Zanga-zangar ne a birnin Abuja suna masu neman a saki sheikh Ibrahim Yakubu El-zakzaky da maidakinsa