-
Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnatin Togo
Nov 20, 2017 19:08Zanga-zangar kin jinin gwamnati ta dauki wani sabon salo a kasar Togo
-
Daliban Jami'ar Zimbabwe Sun Yi Zanga-Zangar Kin Jinin Mugabe
Nov 20, 2017 19:00Daliban jami'ar kasar zimbabwe sun gudanar da zanga-zanga ta neman shugaba Robert Mugabe ya sauka daga kan karagar milki.
-
Dubban Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Bukatar Mugabe Ya Sauka Daga Mulkin Zimbabwe
Nov 18, 2017 16:23Rahotanni daga kasar Zimbabwe sun bayyana cewar dubun dubatan mutane ne suka taru a yau din nan Asabar a birnin Harare, babban birnin kasar Zimbabwen don gudanar da wata zanga-zangar kirar Shugaba Robert Mugabe da ya yi murabus daga shugabancin kasar.
-
Yan Sandan Tunusiya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Kariya A Karkashin Dokar Kasar
Nov 04, 2017 19:30Yan sanda a sassa daban daban na kasar Tunusiya sun gudanar da zanga-zanga suna neman Majalisar Dokokin Kasar ta amince da daftarin kudurin da aka gabatar mata na bai wa jami'an tsaron kasar kariya domin kare su daga ayyukan ta'addanci.
-
Libya: An Yi Zanga-zangar Nuna Kin Amincewa Da Harin Garin Darnah
Nov 04, 2017 12:06Mazauna garin Darnah a arewa maso gabacin kasar ta Libya sun yi Zanga-zangar ne ta yin Allah wadai da harin da aka kai wa garinsu tare da kashe fararen hula.
-
Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Saboda Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Gwamnati Eritrea
Nov 01, 2017 18:18Rahotanni daga kasar Eritrea sun bayyana cewar alal akalla mutane 28 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wata zanga-zangar da mutane suka yi a birnin Asmara, babban birnin kasar, don nuna rashin amincewa da shirin gwamnatin kasar na kwace wata makarantar Islamiyya.
-
Zanga-Zangar Nuna Kin Jinin Gwamnatin Moroko
Oct 29, 2017 12:35Al'umma a birnin Ribat fadar mulkin kasar Moroko sun gudanar da zanga-zangar cikan shekara guda da kisan gillar da aka yi wa wani mai sayar da kifi tare da jaddada yin kira kan sakin mutanen da aka kama domin nuna rashin amincewarsu da kisar.
-
An Kira Yi Al'ummar Bahrain Domin Yin Zanga-zangar Nuna Goyon Baya Ga Fursunonin Siyasa
Oct 25, 2017 06:49Kawancen 14 ga watan Fabrairu na Bahrain ne ya fitar da sanarwa wacce ta kunshi gayyatar mutanen kasar zuwa Zanga-zanga a ranar juma'a mai zuwa.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-zangar Neman Sakin Shugaban Harkar Musulunci A Najeriya.
Oct 23, 2017 19:27A jiya juma'a mambobin harkar musulunci ta Najeriya suka yi Zanga-zanga a birnin Sokoto suna masu yin kira a saki jagoransu Sheikh Ibrahmi Yakub Elzakzaky.
-
Kenya: 'Yan hamayyar Siyasa Suna Ci Gaba da Yin Zanga-zanga.
Oct 15, 2017 12:25Zanga-zangar tana ci gaba ne duk da cewa babban dan hamayya Raila Odinga, ya janye da sake karawa da shugaba Uhuru Kenyatta a zabe anan gaba.