Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Zimbabwe

  • Yansanda A Kasar Zimbabwe Sun Yi Amfani Da Hayaki Mai Sa Hawaye Don Tarwatsa Masu Zanga Znaga

    Yansanda A Kasar Zimbabwe Sun Yi Amfani Da Hayaki Mai Sa Hawaye Don Tarwatsa Masu Zanga Znaga

    Aug 24, 2016 13:03

    Yansanda a kasar Zimbabwe sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye don tarwatsa matasa masu zanga zangar yin Al..wadai da yadda jami'an tsaron kasar musamman yansanda suke dirar mikiya a kan masu zanga zanga a yan watannin da suka gabata.

  • Gangamin 'Yan hamayyar Siyasar Kasar Zimbabwe Na Son Ganin Robert Mugabe Ya yi Murabus

    Gangamin 'Yan hamayyar Siyasar Kasar Zimbabwe Na Son Ganin Robert Mugabe Ya yi Murabus

    Aug 14, 2016 10:17

    Jagororin Hamayya Sun Jagoranci Zanga-zanga a Zimbabwe

  • Mugabe Ya Bukaci 'Yan Adawa Da Su Nemi Mulki Ta Hanyar Zabe Ba Zanga-Zanga Ba

    Mugabe Ya Bukaci 'Yan Adawa Da Su Nemi Mulki Ta Hanyar Zabe Ba Zanga-Zanga Ba

    Aug 08, 2016 13:35

    Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya bukaci masu neman mulki a kasar da su nema ta hanyar akwatunan zabe ba ta hanyar zanga-zanga da tada hankula ba

  • Shugaban Sojojin Zimbabwe Yayi Barazanar Sa Kafar Wando Guda Da Masu Zangar Zanga A Kasar

    Shugaban Sojojin Zimbabwe Yayi Barazanar Sa Kafar Wando Guda Da Masu Zangar Zanga A Kasar

    Aug 05, 2016 05:44

    Babban hafsan hafsoshin kasar Zimbabwe Laftanar Janar Valerio Sibanda ya bayyana cewar sojojinsa za su sanya kafar wando guda da masu tunzura mutane wajen fito da gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati.

  • Rikicin Siyasa Na Kara Munana A Kasar Zimbabwe

    Rikicin Siyasa Na Kara Munana A Kasar Zimbabwe

    Aug 04, 2016 06:35

    Rahotanni daga kasar Zimbabwe na nuni da cewa rikicin siyasa na kara muni a kasar biyo bayan taho mu gamar da ke ci gaba da faruwa tsakanin masu zanga-zangar kin gwamnatin kasar da jami'an tsaro a birnin Harare, babban birnin kasar.

  • Goyon Bayan 'Yan Adawan Zimbabwe Ga Yunkurin Kungiyoyin Fararen Hulan Kasar

    Goyon Bayan 'Yan Adawan Zimbabwe Ga Yunkurin Kungiyoyin Fararen Hulan Kasar

    Jul 17, 2016 01:15

    Shahararren dan adawar siyasar Zimbabwe Morgan Tsvangirai ya nuna goyon bayansa ga yunkurin kungiyoyin fararen hulan kasar a fagen nuna adawa ga siyasar jam'iyya mai mulki a kasar ta ZANU-PF karkashin shugabancin Robbert Mugabe.

  • Shugaban Yan Adawa A Kasar Zimbabwe Ya Bukaci Mutanen Kasar Su Ci Gaba Da Yajin Aiki

    Shugaban Yan Adawa A Kasar Zimbabwe Ya Bukaci Mutanen Kasar Su Ci Gaba Da Yajin Aiki

    Jul 14, 2016 09:28

    Eva Mawarire shugaban yan adawa a kasar Zimbabwe ya ce za'a ci gaba da yajin aikin da aka fara.

  • Dauki Ba Dadi Tsakanin Direbobin Motar Haya Da 'Yan Sanda A Zimbabwe

    Dauki Ba Dadi Tsakanin Direbobin Motar Haya Da 'Yan Sanda A Zimbabwe

    Jul 06, 2016 05:06

    Dauki ba dadi tsakanin direbobin motocin haya da 'yan sandan kwatar da tarzoma ya yi sanadiyyar jikkata mutane da dama a birnin Harare fadar mulkin kasar Zimbabwe.

  • Yansanda A Zimbabwe Sun Yi Amfani Da Hayaki Mai Sa Hawaye Don Tarwatsa Masu Zanga Zanga A Birnin Harare

    Yansanda A Zimbabwe Sun Yi Amfani Da Hayaki Mai Sa Hawaye Don Tarwatsa Masu Zanga Zanga A Birnin Harare

    Jul 04, 2016 11:28

    Zanga zangarn direbobin motocin haya a zimbabwe

  • An jibge jami'an tsaro a kan iyakar Kasashen Afirka ta tsakinya da Zimbabwe

    An jibge jami'an tsaro a kan iyakar Kasashen Afirka ta tsakinya da Zimbabwe

    Jul 03, 2016 01:02

    An tura 'yan sanda da Sojoji masu yawa a kan iyakokin kasashen Afirka ta tsakiya da Zimbabwe

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS