-
Hamas Ta Yi Wa Isra'ila Ruwan Rokoki Fiye Da 200
Nov 13, 2018 06:17Kungiyar Hamas ta kai hare haren rokoki fiye da 200 a matsayin maida martani ga Isra'ila, kan kashe wasu Falasdinawa bakwai, ciki har da wani kwamandan kungiyar ta Hamas.
-
An Samu Dan Sukuni A Ranar Juma'a A Zirin Gaza
Nov 03, 2018 06:30Karon farko cikin 'yan watanni an samu ranar Juma'a da aka samu dan sukuni a yankin zirin Gaza, bayan shafe dogon lokaci na arangama tsakanain Palasdinawa dake neman 'yancinsu da kuma sojojin yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Palastiwa 7 Sun Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza
Oct 12, 2018 19:15Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun buda wuta kan Palastinawa a arewa da gabashin yankin zirin Gaza, lamarin da ya yi sanadiyar shahadar 7 daga cikin su da kuma jikkata wasu dama na daban.
-
Shugabannin Kasashen Masar Da Faransa Sun Bukaci Kawo Karshen Rikici A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Aug 17, 2018 12:20Shugabannin kasashen Masar da Faransa sun tattauna batun Palasdinu da kasashen Libiya da Siriya tare da jaddada bukatar daukan matakan warware rikicin yankin gabas ta tsakiya.
-
Kungiyar Hamas Ta Halba Rokoki 220 Zuwa Yankunan Yahudawa
Aug 09, 2018 11:55Dakarun Gwagwarmayar Palastiwa sun mayar da martani kan hare-haren da jiragen yakin Sahayuna suka yankin zirin gaza, daga daren jiya laraba zuwa wayewar yau alhamis, sun halba rokoki akalla 220 zuwa yankunan yahudawa 'yan kama wuri zauna dake kudancin Palastinu.
-
Gaza : An Yi Jana'izar 'Yar Agajin Da Sojojin Mamaya Suka Kashe
Jun 03, 2018 05:51A Palasdinu, dubban mutane ne suka halarci jana'izar 'yar agajin nan da sojojin mamaya na Isra'ila suka kashe t aharbin bindiga a kusa da iyaka da zirin Gaza.
-
Kasashen Musulmai Sun Bukaci "kariya ta duniya" Ga Palasdinu
May 19, 2018 05:32Kasashen Musulmi sun bukaci kafa wata rundinar kasa da kasa don kare yankunan Palasdinawa, bayan zubar da jinin Palasdinawa a zirin Gaza.
-
MDD Ta Amince Da Binciken Zubar Da Jini A Gaza
May 19, 2018 05:31Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudirin aike wa da wata tawagar kasa da kasa ta kwararru masu binciken laifukan yaki a zirin Gaza.
-
Paparoma Yayi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da 'Isra'ila' Take Yi Wa Mutanen Gaza
May 17, 2018 05:38Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar katolika ta duniya yayin kakkausar suka da kuma Allah wadai da kisan gillan baya-bayan nan da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi Palastinawan Zirin Gaza.
-
Falastinawa 4 Sun Yi Shahada A Hare-Haren Da Isra'ila Ta Kai Yau A Gaza
Apr 14, 2018 18:23Sakamakon hare-haren da jiragen yakin Isra'ila suka kaddamar a kan al'ummar Gaza a yau, Palastinawa 4 ne suka yi shahada wasu kuma suka samu raunuka.