-
UNICEF Ya Bukaci A Taimakawa Yaran Zirin Gaza
Apr 11, 2018 11:15Asusun dake kula da kananen yara na MDD wato UNICEF ya bukaci a kawo dauki kan kananen yaran Palastinawa a yankin Zirin Gaza.
-
Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na MDD Ya Zargi Isra'ila Kan Take Hakkokin Palastinwa
Mar 24, 2018 11:47A zaman da kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya gudanar na shekara-shekara, ya amince da wasu kudurori guda biyar da suke zargin Isra'ila da take hakkokin Palastinawa.
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Gaza Bayan Kisan Mazin Fuqaha
Apr 02, 2017 17:51Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
-
Dakarun tsaron Masar Sun rusa hanyar karkashin kasa da ta hada kasar da Zirin Gaza
Mar 16, 2017 18:06A ci gaba da rusa hanyoyin karkashin kasa na kan iyakar kasar da yankin Zirin Gaza, Dakarun tsaron Masar sun sake rusa wasu hanyoyin karkashin kasa guda 6.
-
Jami’an Tarayyar Turai Sun Kira Da A Kawo Karshen Killace Gaza
Nov 10, 2016 15:28Jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi tsawon shekaru.