Pars Today
Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya tabbatar da cewa kungiyar Taliban za ta haslarci zaman da za a yi game da rikicin kasar Afganistan a birnin Moscow.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
Mutane kimani 50 ne suka rasa rayukansu a wani mharin kunan bakin waje a wata unguwa a birnin Kabul babban birnin kasar Afganistan.
Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wani Masallacin Juma'a a lardin Paktia na kasar Afganistan.
Rahotanni daga Aganistan na cewa gomman mutane ne suka rasa rayukansu, a wasu jerin hare haren kunan bakin wake a wani masallacin Juma'a dake gabashin kasar
Rahotanni daga Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari a wani ofishin kula da 'yan gudun hijira dake birnin Jalalabad a gabashin kasar.
Kungiyar 'yan ta'adda ta IS, ta ce ita keda alhakin kai harin kunar bakin wake da aka kaddamar a Kabul, babban birnin kasar Afghanistan a jiya Lahadi.
Jami'an tsaron kasar Afghanistan sun samu nasarar halaka adadi mai yawa na 'yan ta'addan Daesh da Taliban a wasu garuruwan kasar.
Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike domin gano bangaren da ke aikewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasar Afganistan.