-
An Kashe Kwamandan Kungiyar Al'Ka'ida A Kasar Libya
Jan 29, 2019 07:44Kakakin sojan kasar Libya ne ya sanar da kashe wani kwamanda daga cikin kwamandojin kungiyar 'yan ta'adda ta al'ka'ida
-
An Hallaka Daya Daga Cikin Komondojin Kungiyar Alqa'ida A Libiya
Jan 28, 2019 19:23Kakakin rundunar tsaron kasar Libiya ya sanar da kashe daya daga cikin komondojin kungiyar ta'addancin nan na Alqa'ida a kudancin kasar
-
Birtaniya Ta Yi Gargadi Akan Sake Dawowar Kungiyar Alka'ida
Dec 23, 2018 06:45Jami'i mai kula da harkokin tsaro a Maikatar harkokin cikin gidan Birtaniya Ben Wallace ya ce; Kungiyar alka'ida tana da niyyar kai wasu sabbin hare-hare akan filaye jiragen sama a nahiyar turai
-
Kungiyar Al-Qa'ida Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Ouagadougou
Mar 04, 2018 05:54Wata kungiyar ta'addanci da ke da alaka da kungiyar Al-Qa'ida ta dauki alhakin harin ta'addancin da aka kai birnin Ouagadougou, babban birnin kasar Burkina Faso a shekaran jiya Juma'a da yayi sanadiyyar mutuwar mutane kimanin mutane 30, ciki kuwa har da maharan su takwas.
-
Aljeriya: An Kashe Daya Daga Cikin Kwamandojin Al'ka'ida
Feb 01, 2018 06:55Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ce ta sanar da kashe wani kusa mai kula da harkokin wa'azi da watsa labarai na kungiyar al'ka'ida a arewacin Afirka.
-
Al-Shabab Ta Tabbatar Da Halaka Daya Daga Cikin Manyan Kwamandojinta
Aug 27, 2017 04:56Kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab ta kasar Somaliya ta tabbatar da halaka daya daga cikin manyan kwamandojinta sakamakon harin da sojojin kasar da kawayensu na waje suka kai masa.
-
Kungiyar Al-Qa'ida Ta Sako Dan Afirka Ta Kudu Da Ta Sace A Mali A 2011
Aug 03, 2017 10:57Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta Kudu Maite Nkoana-Mashabane ta sanar da cewa an sako dan kasar da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Qa'ida suka sace a kasar Mali a shekara ta 2011 sannan a halin yanzu ma har ya iso gida.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Sansanonin Yan Ta'adda A Gabacin Kasar Libya
Jun 02, 2017 08:49Rundunar sojojin sama na kasar Libya ta bada sanarwan cewa ta kai hare haren a kan sansanonin yan ta'adda a kudancin kasar tare da tallafin rundunar sojojin sama na kasar Masar.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Amurka Ya Yi Kakkausar Suka Kan Alakar Amurka Da Saudiyya
Jun 01, 2017 19:22Wani dan Majalisar Dokokin Amurka ya yi kakkausar suka kan alakar kasarsa da Saudiyya musamman mu'amalar makamai da suka kulla a tsakaninsu.
-
Al-Qa'ida Ta Sanar Da Alakar Dake Tsakaninta Da Amurka Da Saudiyya Cikin Yakin Yemen
May 02, 2017 11:16Shugaban kungiyar Al-Qa'ida a kasar Yemen, Qasim al-Rimi, ya bayyana cewar a lokuta da dama dakarunsu suna fada kafada da kafada da dakarun sa kai da suke samun goyon bayan Amurka da Saudiyya da kuma magoya bayan tsohon shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur Hadi wajen yakan dakarun kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi.