Pars Today
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta bayyana tsananin damuwarta dangane da matsayar da gwamnatin kasar Aljeriya ta dauka na dawo da dubban 'yan Nijar din da suke zaune a kasar gida.
Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Aljeriya Eric Overvest ne ya bayyana bukatar samun hadin kai a tsakanin kasashen na duniya domin kalubalantar ta'addanci.
Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun sanar da samun nasarar wata kungiyar ta'addanci da take da alaka da Da'esh da take aikinta a arewacin kasar.
Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta yi tir da matakin hukumomin Aljeriya na korar 'yan Afrika zuwa gida.
Gwamnatin kasar Morocco ta kira wani babban jami'in diblomasiyyar kasar Algeria da ke rabat inda ta ja kunnenta kan zargin da take mata na baya bayan nan.
Gwamnatin kasar Algeria ta kara jaddada bukatar maida kasar Syria cikin kungiyar kasashen Larabawa.
Wakilin kasar Aljeriya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Kamata ya yi duniya ta bullo da wani shirin siyasa mai karko da nufin kawo karshen ayyukan ta'addanci a duniya.
Kamfanin Dillancin Labarun Faransa ya nakalato bayanin 'yan sandan Nijar a yau talata na cewa; Jami'an tsaro uku da farar hula guda ne suka rasa rayukansu sanadiyyar harin.
Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya wanda ya furta haka, ya kara da cewa alakar kasarsa da Syria ta tarihi ce.
Wani abu ya yi bindiga ya kuma kashe mutum guda a garin Tayyarat na kasar Algeria a jiya Lahadi da dare.