-
Aljeriya: An Kame Mutane 6 Da Ake Zargi Da Ayyukan Ta'addanci
Sep 11, 2017 07:23Ma'aikatar tsaron kasar ta Aljeriya ce ta sanar da kame mutanen su 6 a garin Tiyaret da ke da nisan kilo mita 300 daga babban birnin kasar.
-
Aljeriya: An Kame 'Yan Adawar Siyasa Masu Yawa
Sep 07, 2017 18:07Jami'an tsaron kasar ta Aljeriya sun kame 'yan hamayyar ne da suke yin kira ga shugaba Abdulaziz Buteflika da ya yi murabus.
-
Aljeriya Ta Tura Sojojinta Zuwa Kan Iyakokin Kasar Da Libiya
Sep 04, 2017 19:10Babban kwamandan sojojin kasar Aljeriya ya bada labarin cewar ya tura sojojinsa tare da isassun kayakin aiki zuwa kan iyakokin kasar da kasar Libya sanadiyar tashe-tashen hankula na baya-bayan nan a kasar ta Libya.
-
Aljeriya Ta Kara Daukar Kwararan Matakan Tsaro A Kan Iyakokinta
Aug 19, 2017 05:42Gwamnatin kasar Aljeriya ta kara tsanata tsaro a kan iyakokinta da kasashen da ke makwaftaka da ita, da nufin ganin ta dakushe yunkurin 'yan ta'adda na kutsa kai a cikin kasarta.
-
An Sauke Fira Ministan Aljeriya Watanni Uku Da Nada Shi
Aug 15, 2017 17:44Ofishin shugaban kasar Aljeriya ya sanar da sauke fira ministan kasar Abdulmajid Tabun watanni uku bayan nada shi.
-
Jami'an Tsaron Aljeriya Sun Rusa Wasu Maboyar 'Yan Ta'adda Biyu A Kasar
Aug 15, 2017 11:45Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da rusa wasu maboyar 'yan ta'adda guda biyu a yankin yammacin birnin Aljes fadar mulkin kasar.
-
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Aljeriya Zuwa Iraki Da Nufin Karfafa Alakar Kasashen Biyu
Aug 10, 2017 06:26Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya Abdul-Qadir Messahel ya kai ziyarar aiki zuwa birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki, inda ya gana da jami'an kasar da nufin karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
An Tsinci Gawar Wasu ‘Yan Sandan Nijar Su Uku A Kusa Da Kan Iyakan Aljeriya
Aug 04, 2017 10:37Majiyoyin tsaron kasar Nijar sun bayyana cewar an tsinci gawarwakin wasu ‘yan sandan kasar su uku a dajin da ke kan iyakan kasar da kasar Aljeriya.
-
Kasashen Aljeriya Da Masar Sun Jaddada Bukatar Taimakekkeniya A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Aug 02, 2017 18:18Ministocin harkokin wajen kasashen Aljeriya da Masar sun jaddada bukatar karfafa taimakekkeniya a tsakaninsu a fagen yaki da ayyukan ta'addanci tare da jaddada wajabcin samun hadin kan duniya da nufin warware rikicin kasar Libiya.
-
Sojojin Kasar Aljeriya Sun Halaka Yan Ta'adda Masu Yawa
Jul 31, 2017 14:56Ma'aikatar tsaron kasar Algeria ta bayyana cewa sojojin kasar sun halaka yan ta'adda 6 a wata unguwa a kudancin birnin Algies babban birnin kasar a yau litinin.