-
Kasar Algeria Tana Goyon Bayan Iran A Rigimar Da Take Da Amurka
Aug 30, 2018 06:25Lawize Hanun sakataren jam'iyyar ma'aikata a kasar Algeria ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa tana goyon bayann Iran a rigimar da take da kasar ta Amirka.
-
An Yi Wa Manyan Jami'an Sojan Kasar Aljeriya Murabus
Aug 24, 2018 12:57A cikin kasa da shekara guda gabanin manyan zabukan kasar Alheriya, shubagan kasa ya sauke wasu manyan kwamandojin soja daga mukamansu
-
Aljeriya Da Indonesia Sun Rattaba Hannu Kan Yin Aiki Tare Domin yada Zaman lafiya
Aug 20, 2018 03:27Kasashen Aljeriya da Indonesia sun rattaba hannu kan yarjejeniyar yin aiki tare wajen yada sahihiyar fahimta ta zaman lafiya.
-
An Kama Masu Adawa Da Sake Tsayawar Takarar Shugaban Kasa Na Butaflika A Algeria
Aug 13, 2018 19:06Jami'an tsaro a kasar Aljeria Sun Tsare wasu yan siyasa wadanda suke adawa da sake shiga shugaban kasa ma ci Abdulaziz Butafleka takarar shugabancin kasa karo na biyar.
-
Fiye Da 'Yan Ci Rani 120 Ne Aka Tseratar Da Su A Kan Iyakokin Nijar Da Aljeriya
Aug 11, 2018 19:21Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, an tseratar da 'yan ci rani fiye da 120 da suka shiga mawuyacin hali a kan iyakokin jamhuriyar Nijar da Aljeriya.
-
Aljeriya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kisan kiyashin Da Isra'ila Ta Ke Yi Kan Falastinawa
Aug 11, 2018 19:20Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Aljeriya ya bayyana hare-haren da Isra'ila take kaddamarwa kan yankin zirin Gaza da cewa ayyukan yaki ne a kan fararen hula marassa kariya.
-
Sojojin Aljeriya Sun Rusa Wata Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Arewacin Kasar
Aug 08, 2018 18:47Rundunar sojin Aljeriya ta sanar da rusa wata maboyar 'yan ta'adda a lardin Aïn Defla da ke shiyar arewacin kasar.
-
Za A Sake Bude Mashigar Tanduf Da Ke Iyaka Tsakanin Mauritania Da Aljeria
Aug 04, 2018 19:08Mahukuntan kasar Mauritania sun sanar da cewa, ana shirin sake bude mashigar Tanduf da ke kan iyaka tsakanin kasar da kuma Aljeriya nan ba da jimawa ba.
-
Aljeriya Ta Ce: Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Libiya Ya Kara Bullar Matsaloli A Kasar
Aug 01, 2018 11:58Shugabar kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Crescent a Aljeriya ta bayyana cewa: Tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan Libiya yana daga cikin dalilan karin bullar matsaloli a kasar.
-
Gumurzu Tsakanin Sojojin Aljeriya Da 'Yan Ta'adda Ya Lashe Rayukan Mutane 11 A Kasar
Jul 31, 2018 19:26Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: Dauki ba dadi tsakanin sojojin Aljeriya da gungun 'yan ta'adda a shiyar arewa maso gabashin kasar ya lashe rayukan mutane akalla goma sha.