-
Aljeriya Ta Karyata Jita-Jitan Dawo Da Zirga-Zirgar Jirajen Sama Da Isra'ila
Jul 31, 2018 07:35Daraktan Kamfanin jiragen Saman Aljeriya ya karyata jita-jitan cewa Kasarsa za ta dawo da zirga-zirgar jiragen sama tsakaninta da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
An Kama 'Yan Ta'adda Da Dama A Tsakanin Iyakokin Aljeriya Da Tunisiya
Jul 28, 2018 08:29Ma'aikatar tsaron Aljeriya ce ta sanar da kame 'yan ta'addar akan iyakarta da kasar Tunisiya
-
An Kama Yan Ta'adda Da Dama A Kan Iyakar Kasar Algeria Da Tunisia
Jul 27, 2018 19:17Ministan tsaron kasar Algeria ya bayyana cewa jami'an sojojin kasar tare da hadin kai da tokororinsu na kasar Tunisia sun sami nasarar kama wasu yan ta'adda a kan iyakokin kasashen biyu.
-
Aljeriya Ta Ki Yarda Da A Kafa Sansanin 'Yan Ci-Rani A Kasarta
Jul 16, 2018 06:56Ministan harkokin cikin gida na kasar Aljeriya Noureddine Bedoul ne ya yi watsi da bukatar tarayyar turai na son ganin an kafa sansanin a cikin kasar
-
Sojojin Aljeriya Sun Fara Kai Gagarumin Hari Akan Iyaka Da Kasar Tunisiya
Jul 12, 2018 06:40Bayan harin ta'addancin da aka kai a yankin Jandubah, sojojin Aljeriya sun fara kai gagarumin hari aka iyaka da Tunisiya domin farautar 'yan ta'adda
-
Aljeriya:An Hallaka 'Yan Ta'adda 20 Cikin Watani 6
Jul 05, 2018 06:45Dakarun tsaron Aljeriya sun hallaka 'yan ta'adda 20 a cikin watani 6
-
MDD Ta Yaba Wa Aljeriya Akan Yaki Da Ta'addanci
Jun 27, 2018 07:22Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya a yammacin Afirka ne ya yi kira ga sauran kasashe da su yi koyi da Aljeriya akan yadda ake fada da ayyukan ta'addanci.
-
Aljeriya Ta Kira Jakadan Kungiyar Tarayyar Turai.
Jun 04, 2018 06:26Ma'aikatar harakokin wajen kasar Aljeriya ta kira jakadan kungiyar tarayyar Turai dake cikin kasar domin bayyana rashin jin dadinta game da wani faifan video na cin mutuncin Shugaban kasar Abdul-Azez Boutelfika.
-
Jami'an Tsaron Kasar Aljeriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda 24 A Cikin Wata Guda Kacal
Jun 03, 2018 19:04Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: A cikin wata guda kacal jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda 24 a sassa daban daban na kasar.
-
Mutanen Aljeriya Sun Bukaci Ficewar Kasar Daga Kungiyar Kasashen Larabawa
Jun 03, 2018 12:05Wani zaben jin ra'ayin da aka gabatar a kasar Algeria ya nuna cewa mafi yawan mutanen kasar suna son kasar ta fice daga kungiyar kasashen Larabawa.