-
'Yan Adawar Kasar Aljeriya Sun Bukaci Shugaba Butaflika Da Kadda Ya Tsaya Takara A Zabe Mai Zuwa
May 27, 2018 06:24Wasu sanannun 'yan siyasa 14 na kasar Aljeriya sun aike da wasika zuwa ga shugaba Abdelaziz Bouteflika, inda suka bukaci kadda ya sake tsayawa takara a zaben shugaban kasar da za gudanar a shekarar 2019 mai zuwa.
-
Wani Dan Siyasar Aljeriya Ya Bayyana Cewa: Amurka Tana Barazana Ga Zaman Lafiyan Duniya
May 26, 2018 17:57Shugaban jam'iyyar Social Democratic Party a kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Bakar siyasar Amurka tana barazana ga zaman lafiyan duniya musamman yankin gabas ta tsakiya.
-
Masar Ta Yaba Da Tattaunawar Aljeriya Kan Rikicin Libiya
May 24, 2018 11:17Ministan harakokin wajen Masar ya yaba da tattaunawar da makwabtar Libiya suke yi a Aljeriya domin lalubo hanyar magance rikicin kasar Libiya
-
Harin Ta'addanci Ya Hallaka Mutum 2 A Arewa Maso Yammacin Aljeriya
May 22, 2018 10:56An Kai harin ta'addanci a jahar Sidi Bel Abbès dake arewa maso yammacin kasar Aljeriya, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutun biyu.
-
Gwamnatin Kasar Algeria Zata Sake Nazarin Dangantakar Diblomasiyyar Kasar Da Kasar Morocco
May 04, 2018 19:03Gwamnatin kasar Algeria zata sake nazarin dangantakar diblomasiyyar kasar da kasar Morooc bayan tuhumarta da hada kai tare da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon.
-
Wani Kwale-Kwale Ya Kife Da Wasu 'Yan Ci Rani A Gabar Ruwan Aljeriya
Apr 30, 2018 06:47Akalla mutane 15 aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon nutsewar wani kwale-kwale da yake dauke da wasu 'yan ci rani da ke shirin tsallakawa zuwa nahiyar turai ta barauniyar hanya daga gabar ruwan kasar Aljeriya.
-
Akidar Salafawa Ita Ta Bata Tunanin Al'umma A Kasashen Musulmi
Apr 24, 2018 06:48Shugaban Majalisar Koli ta musulinci a kasar Aljeriya ya bayyana cewa wanzuwar akidar salafiyanci ita ce ta bata tunanin al'umma a kasar da kasashen musulmi.
-
Aljeriya : FLN, Ta Bukaci Bouteflika, Ya Nemi Wa'adi Na 5
Apr 22, 2018 11:15Jam'iyyar FLN mai mulki a Aljeriya, ta bukaci shugaban kasar, Abdelaziz Bouteflika, da ya yi tazarce ta hanyar neman wani wa'adin mulki karo na biyar, duk da rashin lafiyar da yake fama da shi.
-
An Cafke Wasu 'Yan Ta'addan Takfiriyyah 4 A Kasar Aljeriya
Apr 20, 2018 18:55Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da kame wasu 'yan ta'addan takfiriyya hudu da suka hada da wani gawuraccen kwamanda daga cikinsu.
-
Ana Ci Gaba Jajanta Wa Aljeriya, Bayan Hatsarin Jirgin Sama
Apr 12, 2018 15:03Duniya na ci gama da aike wa da sakon ta'aziyya ga gwamnatin Aljeriya da al'ummarta, biyo bayan mumunnan hatsarin jirgin saman soji da ya yi ajalin mutum 257