Pars Today
Shugaban kasar Aljeriya Abdulaziz Butaflika ya sanar da makoki na tsawon kwanaki a fadin kasar, sakamakon mutuwar mutane 257 a wani hatsarin jirgin da ya auku jiya a kasar.
Hukumomin Aljeriya sun sanar da mutuwar mutane 257 sanadiyar hadarin jirgin soja a kasar
Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya ya jaddada wajabcin daukan matakan toshe duk wasu hanyoyin samun kudaden kungiyoyin 'yan ta'adda a matsayin matakin farko na kokarin murkushe su.
Shugabar jam'iyyar labour a kasar Algeria Louisa Hanoune ta bayyana cewa, hakkin al'ummar kasar Yemen ne su mayar da martani da duk abin da ya sawaka a gare su a kan duk wanda ya zalunce su.
Majalisar malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya ta mayar da martani kan fatawar da babban malamin 'yan salafiyya na kasar ya bayar, da ke kafirta wani bangaren musulmi.
An bude zaman taron kasa da kasa kan karfafa gwiwar mata domin taka gagarumar rawa a fagen siyasa a birnin Aljes fadar mulkin kasar Aljeriya.
Wata kotu a kasar Aljeriya ta yanke hukuncin kisa kan wasu 'yan ta'adda 12 a kasar
Wani marubuci dan kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kungiyoyin gwagwarmya da take goya musu baya sun hada yaduwar ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya.
A ci gaba da kyamar da ake nuna wa yahudawa 'yan mamaya, 'yan wasan kokawa na kasar Aljeriya sun ki amincewa su kara da 'yan wasan haramtacciyar kasar Isra'ila a gasar kokawar da ake yi a kasar Moroko.
Ma'aikatar ilimi da tarbiyya ta Aljeriya ta sanar da koran malaman makarantun boko kimanin dubu hudu daga aiki, bayan gudanar da yajin aiki ba a kan ka'ida ba.