-
Dalibi Ya Bude Wuta, Tare Da Hallaka Mutane 17 A Florida
Feb 15, 2018 05:52Rahotanni daga Amurka na cewa mutane 17 ne suka hallaka, kana wasu akalla 14 suka ji rauni, a yayin da wani tsohon dalibi ya bude wuta a wata makarantar sakandare dake jihar Florida.
-
Amurka : Farmakin Turkiyya A Siriya, Ya Raunana Yaki Da IS_Tillerson
Feb 13, 2018 17:13Sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya bayyana cewa farmakin da Turkiyya ke kaiwa kan mayakan Kurdawa a arewacin Siriya, ya raunana yakin da ake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS.
-
Micheal Aun: Lebanon Za Ta Yi Turjiya A Gaban Wuce Gonar 'Yan Sahayoniya
Feb 09, 2018 11:54Shugaban kasar Lebanon Micheal Aun ya furta haka ne a yayin da ya gana da mataimakin ministan harkokin Wajen Amurka David Satterfield da yake ziyara a Lebanon.
-
Sudan Ta Kudu : An Yi Zanga-zangar Kin Jinin Amurka A Juba
Feb 07, 2018 05:20A Sudan ta Kudu daruruwan mutane ne suka gudanar da wata zanga-zanga jiya Talata, a birnin Juba, domin yin allawadai da matakin Amurka na takaita mika makamai ga kasar.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ta Kirayi Jakadarta Da Ke Kasar Amurka Domin Shawarwari
Feb 04, 2018 12:11Gwamnatin Sudan ta Kudu ta kirayi jakadanta da ke kasar Amurka domin gudanar da shawarwari.
-
Kasashen Larabawa: Barazana Ga Quds Wasa Da Wuta Ne
Feb 02, 2018 06:23Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ahmed Abulghaid ya bayyana cewa matsayin da gwamnatin kasar Amurka ta dauka baya-bayan nan kan birnin Quds Wasa da wuta ne.
-
Jagora: Amurka Ta Shigo Da Daesh A Cikin Afghanistan Ne Don Halastawa Kanta Ci Gaba Da Kansacewa A Yankin
Jan 30, 2018 12:13Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, bayan ya isar da ta'aziyyarsa ga mutanen kasar Afghanistan kan hare-haren ta'addancin da ya lashe rayukan mutane da dama a cikin kwanakin nan, ya ce Amurka ce take karfafa yan Taliban a kasar.
-
Amurka Ta Soke Haramcin Shiga Kasar Ga 'Yan Gudun Hijirar Kasashe 11
Jan 30, 2018 06:22Ma'aikatar tsaron cikin gidan Amurka ta sanar da soke haramcin shiga kasar ga 'yan gudun hijira na wasu kasashe 11, amma tare da tsauraran ka'idojin shiga kasar.
-
Kungiyar AU Ta Bukaci Shugabannin Afirka Da Su Mayar Wa Trump Da Martani
Jan 25, 2018 17:42Shugaban Tarayyar Afirka, Moussa Faki Mahamat, ya kirayi shugabannin nahiyar Afirkan da su mayar da martani ga kalaman batancin da shugaban Amurka Donald Trump yayi wa kasashen Afirkan a kwanakin baya.
-
Sabuwar Siyasar Tsaron Kasar Amurka Da Zargi Maras Tushe Kan Kasar Iran
Jan 23, 2018 02:49A ranar Juma'ar da ta gabata ce sakataren tsaron kasar Amurka Jim Mattis ya gabatar da abin da suke kira "Dabarun Tsaron Kasar Amurka Na Shekara ta 2018", inda ya bayyana kasashen Rasha Da China a matsayin babbar barazana ga Amurka da kawayenta a fage na kasa da kasa, sannan a yankin Gabas ta tsakiya da Asiya kuma ya bayyana Iran da Koriya ta Arewa a matsayin manyan kalubalen da Amurkan take fuskanta a yankin.