-
Taron Gurgunta Iran A Kasar Poland Yana Rushewa Tun Ba'a Gabatar Da Shi Ba
Jan 23, 2019 07:11Gwamnatin kasar Amurka, a ci gaba da shirinta na gurgunta gwamnatin JMI zata gudanar da taro ta musamman a birnin Waso na kasar Poaland daga ranar 13 zuwa 14 na watan Febreru mai kamawa.
-
Amurka Ta Yi Maraba Da Takunkumin Da Jamus Ta Kakabawa Wani Kamfani Na Iran
Jan 21, 2019 19:11Saktaren Harakokin wajen Amurka ya nuna farin cikinsa da takunkumin da kasar Jamus ta kakabawa kamfanin jigilar fasinjoj na Mahan mallakin kasar Iran
-
Siriya : Kawancen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 6
Jan 19, 2019 15:44Rahotanni daga Siriya na cewa, fararen hula shida ne, da suka hada da yara kanana hudu, suka rasa rayukansu a wani hari da kawacen kasa da kasa da Amurka ke jangoranta ya kai a gabashin Siriya.
-
Yunkurin Hana 'Yar Majalisar Amurka Musulma Zuwa Palastine
Jan 18, 2019 16:46Wasu yan majalisar dokokin na kokarin ganin an hana Rashida Tlaib 'yar majalisar dokokin Amurka musulma yin tafiya zuwa Palastine.
-
Kama 'Yar Jarida Marzieh Hashimi Ma'aikaciyar Presstv A Amurka
Jan 18, 2019 06:46Duk da cewa gwamnatin kasar Amurka takan nuna kanta a matsayin kasa wacce take kan gaba a kokarin kare hakkin fadin albarkacin baki, da kuma na yan jaridu a duniya, amma a aikace ita ce a gaba wajen take hakkin yan jaridu da makamancinsu a duniya.
-
Iran : Zarif, Ya Bukaci Amurka Ta Gaggauta Sakin 'Yar Jadidar PRESSTV
Jan 17, 2019 04:38Ministan harkokin wajen Jamhuriya Muslinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya bukaci Amurka data gaggauta sakin 'yar jaridar nan ma'aikaciyar tashar talabijin ta kasa da kasa mallakin Iran, PRESSTV, cewa da Mardiyat Hashimi da hukumar leken asiri ta kasar FBI ke tsare da.
-
Syria: Sojojin Amurka 4 Sun Halaka A manbij
Jan 16, 2019 19:11Sojojin kasar Amurka 4 ne suka halaka a yau a garin manbij na kasar Syria, yayin da wasu uku suka samu munanan raunuka, bayan wani harin bam da aka kai musu.
-
Amurka : Trump Ya Yi Barazanar Wargaza Tattalin Arzikin Turkiyya
Jan 14, 2019 03:58Shugaba Donald Trump, na Amurka, ya yi barazanar wargaza tattalin arzikin kasar Turkiyya, muddin ta kai wa Kurdawan Siriya hari, bayan janyewar sojojinta a Siriyar.
-
Ziyarar Pompeo Zuwa Kasashen Gabas Ta Tsakiya Bata Cimma Nasara Ba.
Jan 11, 2019 06:39Ziyarar da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo yake yi a wasu kasashen gabas ta tsakiya ba zasu kai ga manufar Amurka na wannan ziyarar ba.
-
Sakataren Tsaron Amurka Ya Kai Ziyarar Ba-Zata A Iraki
Jan 09, 2019 10:42Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya isa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, a wata ziyarar ba zata inda ya gana da wasu manyan jami'an kasar ta Iraki ciki harda shugaban majalisar dokoki.