-
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Zai Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki 7 A Gabas Ta Taskiya
Jan 08, 2019 06:54Mike Pompao sakataren harkokin wajen kasar Amurka zai fara ziyarar aiki na kwanaki 7 zuwa kasashe 8 na yankin gabas ta tsakiya daga yau Talata.
-
Gwamnatin Amurka Ta Hana Jami'an Kare Hakkin Bil'adama Na MDD Shiga Kasarta
Jan 06, 2019 17:00Jaridar Guadian ta kasar Baritania ta bada labarin cewa gwamnatin kasar Amurka ta yanzu ta hana jami'an hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar dinkin duniya shiga kasar don gudanar da ayyukansu.
-
Zaben Congo : Amurka Na Shirin Tura Sojoji
Jan 05, 2019 16:56Amurka ta sanar da jibge sojoji a kasar Gabon a wani mataki da ta ce na kasancewa cikin shiri ne, ko da kuwa rikici ya barke bayan zabe a Jamhuriya Demkuradiyyar Congo.
-
Trump: Za'a Ci Gaba Da Dakatar Da Ayyukan gwamnati
Jan 05, 2019 07:02Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya kara jaddada matsayinsa na cewa za'a ci gaba da dakatar da ayyukan gwamnatin tarayyar kasar, har zuwa lokacinda majalisar dokokin kasar ta bada kudaden gina katanga tsakanin kasar da kasar Mexico
-
Trump Zai Jinkirta Janye Sojojin Amurka Daga Siriya
Dec 31, 2018 04:27Wani dan majalisar dattijai na jam'iyyar republican a Amurka kuma na kusa da shugaba Donald Trump, mai suna Lindsey Graham, ya bayyana cewa Trump a shirye yake ya jinkirta shirin janye sojojin kasarsa daga Siriya.
-
Amurka Ta Gargadi Yan Kasar Masu Ziyarar HKI Dangane Da Tsaron Lafiyarsu
Dec 30, 2018 19:17Gwamnatin Amurka ta yi gargadi ga yan kasar masu yin tafiye-tafiye zuwa HKI ta su yi hattara kan zuwa yankin Gazza da kuma Yamma da kogin Jordan
-
Kasashen Gabas Da Tsakiya Sun Allawadai Da Shigar Trump Cikin Iraqi A Boye
Dec 28, 2018 06:45Tafiyan da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi zuwa kasar Iraqi a moye ba tare da sanar da hatta gwamnatin kasar Iraqi ya gamu da maida martani daga kasar ta Iraqi da sauran kasashen yankin
-
Amurka Ta Kafa Wasu Sabbin Sansanonin Soja A Kasar Iraki
Dec 26, 2018 07:05Wani dan majalisar yankin Anbar na kasar Iraki ne ya bayyana cewa; Amurkan ta kafa sabbin sansanonin soja biyu a kusa da iyaka da kasar Syria
-
Trump: Gwamnatin Saudia Zata Biya Kudaden Sake Gina Kasar Siriya
Dec 25, 2018 07:42Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa gwamnatin kasar Saudia ta dauki alkawarin zata bada kudade don sake gina kasar Siriya a madadin gwamnatinsa.
-
Kasancewar Amurka A Siriya, Tun Farko Kuskure Ne_Iran
Dec 22, 2018 16:19Kwanaki kadan bayan da Shugaba Donald Trump na AMurka ya bayyana shirin janye sojojin kasarsa daga Siriya, Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta bayyana hakan da cewa, tun farko dama kasancewar sojojin na Amurka a Siriyar kuskure ne.