-
Amurka Zata Janye Rabin Sojojinta Da Suke Kasar Afganistan
Dec 21, 2018 12:00Shugaban kasar amurka Donal Trump ya bada umurnin a janye sojojin Amurka 7000 daga sojojin kasar dubu 14,000 da suke kasar Afganistan
-
Sakataren Tsaron Amurka Ya Yi Murabus
Dec 21, 2018 03:27Sakataren tsaron Amurka Jim Mattis, ya sanar da yin murabus daga bakin aiki, kwana guda bayan da shugaban kasar Donald Trump, ya sanar da janye sojojin Amurka daga Siriya.
-
Amurka Za Ta Janye Sojojinta Daga Siriya
Dec 20, 2018 10:39Shugaba Donald Trump na Amurka, ya ce kasarsa zata janye sojojinta kimanin 2,000 data jibge a arewacin kasar Siriya.
-
Amurka Za Ta Janye Ma'aikatan Diplomasiyyarta Daga Syria A Cikin Sa'o'i 24
Dec 20, 2018 06:58Kamfanin dillancin labarun Reuters ne ya ambato wani jami'in gwmanatin Amurka yana cewa kasar za ta janye dukkanin ma'aikatan harkokin waje daga Syria a cikin sa'o'i 24
-
Iran: Dangantaka Tsakanin Kasashen Iran Da Iraqi Tana Da Kyau
Dec 17, 2018 19:17Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasimi ya bayyana cewa dangantakar tattalin arziki tsakanin kasar Iran da kuma Iraqi tana tafiya kamar yadda ya dace duk tare da matsin lamaba wanda gwamnatin Amurka takewa kasar Iraqi.
-
Pentagon: Amurka Na Bin Saudia Da Kawayenta Bashin Dalar Biliyon 331.
Dec 14, 2018 11:47A dazu-dazun nan ne majalisar dattawan kasar Amurka ta amince da kuduri biyu wadanda suka bukaci gwamnatin kasar ta dakatar da tallafin da take bawa gwamnatin kasar Saudiya da kawayenta a yakin da suke yi a kasar Yemen.
-
Majalisar Dattijan Amurka Ta Zargi Ben Salman Da Kashe Kashoggi
Dec 14, 2018 05:17'Yan majalisar dattijai a Amurka, sun amince da gagarimin rinjaye da wani kudiri dake zargin yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohammad Ben Salman, da kisan dan jaridan nan mai sukar masarautar Saudiyyar, Jamal Khashoggi.
-
Kamaru : Amurka Ta Bukaci Tattaunawa Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Ware
Dec 14, 2018 03:59Gwamnatin Amurka ta bukaci gwamnati da masu fafatukar a ware na Kamaru dasu tattauna ba tare da wata-wata ba.
-
Amurka Ta Haramta Wa Yahya Jammeh Da Iyalansa Shiga Kasar
Dec 11, 2018 16:24Gwamnatin Amurka ta sanar da sanya wa tsohon shugaban kasar Gambiya Alhaji Yahya Jammeh da iyalansa takunkumin haramta musu shiga kasar.
-
Faransa Ta Bukaci Trump Ya Shiga Tafiye Tafiyensa
Dec 09, 2018 15:55Mahukuntan Paris, sun bukaci shugaban Amurka Donald Trump, da ya shiga tafiye tafiyensa, ya daina tsoma baki a cikin harkokin cikin gida na kasar.