-
Imran Khan: Pakistan Ba Za Ta Sake Zama 'Sojar Hayar' Amurka Ba
Dec 08, 2018 04:17Firayi ministan kasar Pakistan Imran Khan ya bayyana rashin jin dadinsa da yadda alakar kasarsa da Amurka ta kasance a baya yana mai cewa a halin yanzu dai Pakistan ba za ta sake zama wata sojar hayar Amurka ba.
-
Kudirin Amurka Na Yin Allawadai Da Hamas Ya Ki Karbuwa A MDD
Dec 07, 2018 04:15Kudirin da Amurka ta gabatar na bukatar yin allawadai da kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas, ya kasa samun karbuwa a majalisar dinkin duniya.
-
Syria: An Gano Makamai Kirar Amurka Da HKK A Sansanin 'Yan Ta'adda A Dar'a
Dec 06, 2018 07:12Sojojin na kasar Syria ne su ka gano makaman na Amurka da haramtacciyar Kasar Isra'ila a yankunan da su ka 'yanto daga hannun 'yan ta'adda da ke gundumar Dar'a
-
Zarif: Iran Ba Za Ta Tattauna Da Wata Kasa Kan Makamanta Na Kariya Ba
Dec 05, 2018 16:46Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba tattaunawa da wata kasa dangane da makamanta na kariya ba.
-
Rouhani: Amurka Ba Ta Isa Ta Hana Iran Huldar Kasuwanci Da Kasashen Duniya
Dec 04, 2018 16:59Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka ba ta isa ta hana Jamhuriyar Musulunci ta Iran hulda ta kasuwanci da kasashen duniya ba.
-
Amurka Ta Hallaka Wani Babban Jigon Kungiyar (IS) A Siriya
Dec 03, 2018 09:55Kawancen kasa da kasa da Amurka ke jagoranta kan yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi a Siriya, ya sanar da hallaka wani babban jigo a kungiyar 'yan ta'adda ta (IS), wanda ke da hannu a kisan wani ma'aikacin agaji dan asalin Amurka mai suna Peter Kassig da kuma wasu fursunoni 'yan kasashen yamma da kungiyar ta yi garkuwa dasu.
-
An Kori Ma'aikacin CNN Saboda Sukar Isra'ila
Nov 30, 2018 15:50Tashar talabijin ta CNN da ke kasar Amurka, ta kori dan rahotonta saboda nuna goyon baya ga al'ummar Palastine da kuma sukar lamirin Isra'ila.
-
G20 : Trump Ya Soke Ganawa Da Takwaransa Na Rasha
Nov 30, 2018 03:55Shugaba Donad Trump, na Amurka ya soke ganawar da aka shirya zai yi da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, a daura da taron G20 na kasashe mafiya tattalin arziki na duniya, da za'a fara yau Juma'a a birnin Buenos Aires, na Argantina.
-
G20 : Ganawar Trump Da Putin Na Nan Daram_Kremlin
Nov 29, 2018 10:15Fadar shugaban kasa a Rasha ta tabbatar da cewa za'a yi ganawa tsakanin shugaban kasar Vladimir Putin da takwaransa na Amurka Donald a daura da taron G20 da za'a yi a Argentina.
-
Amurka Na Kokarin Yin Kafar Ungulu Ga Shirin Tsagaita Wutan Kasar Yemen A Kwamitin Tsaro
Nov 28, 2018 17:29Amurka ta bukaci Kwamitin Tsaron MDD da ya dakatar da wani daftarin kudurin da aka gabatar da zai bukaci a gaggauta tsagaita wuta da cimma yarjejeniya a kasar Yemen, abin da ake ganinsa a matsayin kokarin Amurka na yin kafar ungulu ga kokarin da kasashen duniya suke yi wajen dakatar da wuce gona da irin Saudiyya a kan kasar Yemen din.