-
Taliban Ta Hallaka Sojin Amurka 3 A Afganistan
Nov 28, 2018 03:54Kungiyar Taliban ta dauki alhakin kai harin bam din da ya hallaka wasu sojin Amurka uku a birnin Ghazni dake tsakiyar kasar Afganistan.
-
Amurka : An Shawo Kan Wutar Dajin California
Nov 25, 2018 17:02Jami'an kwana kwana a Amurka sun sanar da shawo kan mummunar gobarar daji data kwashe sama da makwanni tana ci a arewacin birnin California.
-
CIA Tana Da Faifan Sautin Da Bin Salman Ya Bukaci A 'Rufe Bakin' Khashoggi
Nov 23, 2018 10:17Wani sabon rahoto da aka fitar ya bayyana cewar kungiyar leken asiri ta Amurka CIA tana da wani faifan sauti da ke nuni da cewa Yarima mai jiran gado na Saudiyya, Muhammad Bin Salman ya ba da umurnin da a 'rufe bakin' Jamal Khashoggi, dan jarida dan kasar da aka kashe a karamin ofishin jakadancin Saudiyya da ke Turkiyya.
-
Sabon Shugaban Kasar Brazil Jair Bolsonaro
Nov 22, 2018 08:00Sabon Shugaban Kasar Brazil Jair Bolsonaro
-
Limamin Juma'a: Donal Trump Ya Kara Bakanta Sunan Amurka A Duniya
Nov 16, 2018 19:07Limamin da ya jgorancin sallar juma'ar birnin tehran ya bayyana cewa Shugaba Donal Trump ya kara bakanta sunan Amurka a Duniya
-
Hamas: Amurka Tana Kokarin Rusan Jagororin Palasdinawa
Nov 16, 2018 06:37Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta bayyana haka ne a yayin da take mayar da martani akan shigar da sunan daya daga jagororinta cikin sunayen 'yan ta'adda
-
An Bayyana Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Mutane 17 'Yan Kasar Saudiyya Da Cewa Wasan Kwaikwayo Ne
Nov 16, 2018 06:36Dan Majalisar dattijan Amurka Rand Paul ne yake mayar da martani akan takunkumin da gwamnatin kasar ta sanar ta kakabawa 'yan Saudiyya 17 bisa kisan da aka yi wa dan jaridar nan Jamal Kashoogi
-
Rahoto: Yunkurin Saudiyya Na Rusa Tattalin Arzikin Iran Da Kashe Wasu Manyan Jami'anta
Nov 13, 2018 05:34A cikin wani rahoto da jaridar New York Times ta buga, ta fallasa wani boyayyen shiri da gwamnatin Saudiyya take da shi kan rusa tattalin arzikin kasar Iran, da kuma yi wa wasu daga cikin manyan jami'an kasar ta Iran kisan gilla, musamman ma janar Qasem Sulaimani, babban kwamandan rundunar Quds, reshen dakarun kare juyin juya hali da ke gudanar da ayyuka awajen kasar ta Iran, wanda ya taka gagarumar rawa wajen karya lagon 'yan ta'addan takfir masu da'awar jihadi a kasashen Syria da Iraki.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Gobarar Daji A Amurka Ya Kai 31
Nov 12, 2018 11:45Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a gobarar daji da take ci har yanzun a jihar Califinia na kasar Amurka ya kai 31 a jiya Lahadi.
-
An Fallasa Wani Makircin Da Gwamnatin Saudia Ta Kullawa Iran
Nov 12, 2018 11:44Jaridar New York Time ta kasar Amurka ta nakaltu majiyar jami'an tsoro kusa da yerima mai jiran gadon kasar Saudiya dangane da shirin kashe biliyoyin dalar Amurka don rikita kasar Iran.