Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • 'Yan Majalisar Iraki Na Shirin Tattauna Batun Korar Sojojin Amurka Daga Kasar

    'Yan Majalisar Iraki Na Shirin Tattauna Batun Korar Sojojin Amurka Daga Kasar

    Nov 11, 2018 17:15

    Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar 'yan majalisar kasar na shirin gudanar da wani zama na musamman don tattauna batun ficewar sojojin Amurka daga kasar biyo bayan ci gaba da tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar da suke yi.

  • Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Yi Tsayin Daka Wajen Fuskantar Takunkumin Amurka

    Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Yi Tsayin Daka Wajen Fuskantar Takunkumin Amurka

    Nov 10, 2018 19:02

    Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya ce; al'ummar Iran za su ci gaba da yin tsayin daka wajen fuskantar takunkumin da Amurka ta kakaba wa kasarsu.

  • Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum 12 A Amurka

    Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum 12 A Amurka

    Nov 08, 2018 14:37

    Rahotanni daga Amurka na cewa wani dan bindiga ya hallaka mutum 12 a wata mashaya dake kusa da birnin Los Angeles a kudandin California.

  • Zarif: Takunkumin Amurka A Kan Iran Ya Bakanta Sunan Amurka A Duniya

    Zarif: Takunkumin Amurka A Kan Iran Ya Bakanta Sunan Amurka A Duniya

    Nov 07, 2018 19:05

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, takunkumin da Amurka ta sake kakaba wa Iran, ya kara bakanta sunan Amurka a duniya.

  • Zaben Amurka: Jam'iyyar Republican Ta Sha Kaye A Zaben Majalisar Amurka

    Zaben Amurka: Jam'iyyar Republican Ta Sha Kaye A Zaben Majalisar Amurka

    Nov 07, 2018 11:15

    Jam'iyyar Democrats ta Amurka ta yi nasara a zaben rabin wa'adin zango bayan da ta doke jam'iyyar Republican a majalisar wakilan kasar, lamarin da ake ganinsa a matsayin gagarumin koma baya ga shugaban kasar Donald Trump.

  • Shugaban Kasar Masar Ya Ce: Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Janyo Rashin Zaman Lafiya A Yankin

    Shugaban Kasar Masar Ya Ce: Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Janyo Rashin Zaman Lafiya A Yankin

    Nov 07, 2018 06:38

    Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa: Kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Amurka ta yi zai janyo bullar rashin zaman lafiya ne a yankin gabas ta tsakiya.

  • Gwamnatin Kasar Amurka Ta Sanar Da Shirinta Na Sake Kakaba Takunkumi Kan Kasar Rasha

    Gwamnatin Kasar Amurka Ta Sanar Da Shirinta Na Sake Kakaba Takunkumi Kan Kasar Rasha

    Nov 07, 2018 06:21

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta sanar da cewa: Gwamnatin Amurka zata sake kakaba takunkumi kan kasar Rasha.

  • Kasashen Spain Da Rasha Sun Yi Watsi Da Sharuddan Amurka

    Kasashen Spain Da Rasha Sun Yi Watsi Da Sharuddan Amurka

    Nov 06, 2018 17:58

    Ministocin harkokin wajen kasashen Spain da Rasha sun soki siyasar Amurka musamman kan takunkuman data sake kakaba wa Iran, tare da yin allawadai da sharudan da Amurka ta gindaya kan kasashen dake ci gaba da yin hulda da Iran din.

  • Amurka Ta Gargadi Rasha, China Da Iran Kada Su Yi Katsalanda A Cikin Zaben Kasar

    Amurka Ta Gargadi Rasha, China Da Iran Kada Su Yi Katsalanda A Cikin Zaben Kasar

    Nov 06, 2018 11:47

    Gwamnatin kasar Amurka ta gargadi kasashen waje, musamman Rasha, China da kuma Iran, kan katsalandi a cikin zaben tsakiyar zango wanda za'a gudanar a yau Talata.

  • Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Nuna Adawarsu Da Sake Kakabawa Iran Takunkumi Da Amurka Ta Yi

    Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Nuna Adawarsu Da Sake Kakabawa Iran Takunkumi Da Amurka Ta Yi

    Nov 06, 2018 05:25

    Kasashe da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da nuna rashin amincewarsu da sake kakabawa Iran takunkumi da Amurka ta yi, suna masu shan alwashin ci gaba da harkokin kasuwanci da Iran din da kuma riko da yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS