Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Shirin Musayar Kudade Tsakanin Iran Da Tarayyar Turai Na Tafiya Yadda Yakamata

    Shirin Musayar Kudade Tsakanin Iran Da Tarayyar Turai Na Tafiya Yadda Yakamata

    Nov 05, 2018 19:08

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace

  • Iran : Za Mu Karya Laggon Takunkuman Amurka

    Iran : Za Mu Karya Laggon Takunkuman Amurka

    Nov 05, 2018 11:15

    Shugaba Hassan Rohani na Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ya yi alkawarin cewa kasarsa zata karya laggon jerin takunkuman da Amurka ta sake kakaba mata.

  • CIA: Iran Ta Yi Kutse A Cikin Hanyoyin Leken Asiri Na Amurka Ta Hanyar Yanar Gizo

    CIA: Iran Ta Yi Kutse A Cikin Hanyoyin Leken Asiri Na Amurka Ta Hanyar Yanar Gizo

    Nov 05, 2018 06:21

    Wasu tsoffin jami'an hukumar leken asirin kasar Amurka ta CIA sun ce, Iran ta kutsa a cikin tsarin tuntuba da hukumar ta CIA take yin amfani da shi ta hanyar yanar gizo a tsakanin shekarun 2009 zuwa 2013.

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Takunkumin Amurka

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Takunkumin Amurka

    Nov 03, 2018 19:11

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta kakba wa kasar ta Iran.

  • Amurka Ta Yarde Wa Kasashe 8 Sayan Man Fetur Din Iran

    Amurka Ta Yarde Wa Kasashe 8 Sayan Man Fetur Din Iran

    Nov 03, 2018 06:38

    Amurka ta sanar a hukumance da matakinta na maido da duk jerin takunkumankanta Iran, watanni shida bayan da shugaban kasar Donald Trump ya sanar da janye kasarsa daga yarjejeniyar nukiliyar Iran.

  • Bukatar Amurka Na Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a A Najeriya

    Bukatar Amurka Na Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a A Najeriya

    Nov 02, 2018 05:38

    Binciken da Amurka ta bukata ya biyo bayan da kungiyar ta Islamic Movement in Nigeria, ta ce an kashe mabiyanta fiye da 50 sakamakon rikicin baya baya nan a wasu yankunan Abuja.

  • Matsayin Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Game Da Bukatar Amurka Na Dakatar Da Yaki.

    Matsayin Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Game Da Bukatar Amurka Na Dakatar Da Yaki.

    Nov 01, 2018 11:22

    Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta bayyana cewa idan har Amurka da gaske take kan da'awar da ta yi na bukatar tsaida yaki a kasar Yemen, to ta umarci 'yan karenta su daina kai hare-hare kan Al'ummar kasar ta Yemen.

  • Kokarin Amurka Na Fitar Da Saudiyya Daga Cikin Kangin Tsaka Mai Wuya Da Ta Shiga A Yamen

    Kokarin Amurka Na Fitar Da Saudiyya Daga Cikin Kangin Tsaka Mai Wuya Da Ta Shiga A Yamen

    Nov 01, 2018 05:23

    Sakamakon matakan matsin lamba da kasashen Amurka da Saudiyya suke fuskanta tun bayan kisan gillar da aka yi wa dan jaridar Saudiyya mai adawa da masarautar kasar ta Saudiyya Jamal Khashoggi, mahukuntan Amurka suka fara batun neman hanyar warware rikicin kasar Yamen.

  • Akon Ya Sanar da Cewa Zai Tsaya Takarar Shugabancin kasar Amurka

    Akon Ya Sanar da Cewa Zai Tsaya Takarar Shugabancin kasar Amurka

    Nov 01, 2018 05:13

    Fitaccen mawaki dan kasar Amurka kuma dan asalin kasar Senegal Aliaume Damala Badara Akon Thiam ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar shugabancin kasar ta Amurka a zaben 2020.

  • Tarayyar Turai Ta Yi Na'am Da Batun Dakatar Da Yaki A Kasar Yemen

    Tarayyar Turai Ta Yi Na'am Da Batun Dakatar Da Yaki A Kasar Yemen

    Nov 01, 2018 05:12

    Kungiyar tarayyar turai ta yi na'am da kiran da Amurka ta yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS