Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane A Wurin Ibadar Yahudu

    Amurka : Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane A Wurin Ibadar Yahudu

    Oct 27, 2018 17:27

    'Yan sanda a Amurka sun samar da mutuwar mutane da dama da kuma raunanar wasu a yayin da wani dan bindiga ya bude wuta a wani wurin ibadar yahudawa a birnin Pittsburgh dake yankin Pennsylvanie a daidai lokacin da jama'a ke ibada.

  • Rasha : Janyewar Amurka Za Ta Haddasa Gasar Kera Makamai

    Rasha : Janyewar Amurka Za Ta Haddasa Gasar Kera Makamai

    Oct 26, 2018 11:14

    Kasar Rasha ta sanar da cewa janyewar Amurka daga yarjejeniyar kawar da makamai masu linzami masu cin matsakaicin zango za ta haddasa gasar kera makamai.

  • Iran Ta Kirayi Kasashen Duniya Da Su Girmama Hukumcin Kotun ICJ Kan Amurka

    Iran Ta Kirayi Kasashen Duniya Da Su Girmama Hukumcin Kotun ICJ Kan Amurka

    Oct 26, 2018 05:50

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi kasashen duniya da cibiyoyin kasa da kasa da su girmama hukumcin da kotun duniya (ICJ) ta fitar a farko farkon watan nan a kan Amurka dangane da takunkumin da ta sanya wa Iran.

  • Martanin Trump Na Aike Da Sakonin Abubuwa Masu Fashewa Ga Wasu Manyan Kasar

    Martanin Trump Na Aike Da Sakonin Abubuwa Masu Fashewa Ga Wasu Manyan Kasar

    Oct 25, 2018 06:38

    Shugaban kasar Amurka sun mayar da martani kan sakonin abubuwa masu fashewa zuwa ga wasu mahiman mutane a kasar.

  • Amurka Ta Soke Visar 'Yan Saudiyya da Ake Zargi Da Kashe Kashoggi

    Amurka Ta Soke Visar 'Yan Saudiyya da Ake Zargi Da Kashe Kashoggi

    Oct 24, 2018 05:54

    Amurka ta sanar da wani matakinta na soke takardar iznin shiga kasar watau visa, ga 'yan Saudiyya da suke da hannu a kisan gillan da aka wa dan jaridan nan Jamal Khashoggi a karamin ofishin jakadancin Saudiyya dake birnin Santanbul yau da kusan mako uku.

  • Rasha : Putin Zai Gana Da Trump A Binin Paris

    Rasha : Putin Zai Gana Da Trump A Binin Paris

    Oct 24, 2018 05:54

    Shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha zai gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Paris na kasar Faransa a watan Nuwamba mai zuwa.

  • Trump Ya Sha Alwashin Ficewa Daga Yerjejeniyar Nukiliya Tsakanin Kasarsa Da Rasha

    Trump Ya Sha Alwashin Ficewa Daga Yerjejeniyar Nukiliya Tsakanin Kasarsa Da Rasha

    Oct 21, 2018 06:25

    Shugaban Amurka Donal Trump ya sha alwashin fitar da kasar Amurka daga yerjejeniyar Nucliya da kasar ta cimma tare da kasar Rasha a shekara 1987.

  • Amurka Ta Soke Atisayen Soji Da Koriya ta Kudu

    Amurka Ta Soke Atisayen Soji Da Koriya ta Kudu

    Oct 20, 2018 11:02

    Ministocin harkokin wajen kasashen Amurka dana Koriya ta Kudu, sun sanar da soke atisayen sojin hadin guiwa na tsakanin kasashen da aka shirya yi a watan Disamba mai zuwa.

  • Qudus : Amurka Zata Hade Ofishin Wakilcinta Na Palasdinu Dana Israila

    Qudus : Amurka Zata Hade Ofishin Wakilcinta Na Palasdinu Dana Israila

    Oct 18, 2018 17:47

    Amurka ta sanar da cewa zata hade ofishin wakilcinta na Palasdinu waje guda da ofishin jakadancinta na Isra'ila dake birnin Qudus, kamar yadda ministan harkokin wajen Amurkar Mike Pompeo ya sanar a yau.

  • Kashoggi : Duniya Na Ci Gaba Da Kauracewa Taron Saudiyya

    Kashoggi : Duniya Na Ci Gaba Da Kauracewa Taron Saudiyya

    Oct 18, 2018 16:42

    A daidai lokacinda bayyanai ke ci gaba da fitowa kan bacewar dan jaridan nan na Saudiyya Jamal Kashoggi wanda ake zargi an yi masa kisan gilla ne a karamin ofishin jakadancin Saudiyya na Santanbul, su kuwa manyan kasashen duniya na ci gaba da sanar da kauracewa babban taron tattalin arzikin Riyad da za'a gudanar a wannan wata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS