Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Amurka : Trump Ya Ce Mai Yiyuwa Kashe Kashoggi Akayi

    Amurka : Trump Ya Ce Mai Yiyuwa Kashe Kashoggi Akayi

    Oct 15, 2018 15:29

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce mai yiyuwa ne an kashe dan jaridan nan ne na Saudiyya Jamal Khashoggi.

  • Majalisar Dattawan Amurka Tana Shirin Kakabawa Hizbullah Sabbin Takunkumai

    Majalisar Dattawan Amurka Tana Shirin Kakabawa Hizbullah Sabbin Takunkumai

    Oct 13, 2018 07:05

    Komitin bankuna na kasar Amurka a majakisar dattawan Amurka tana shirin kakabawa kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sabbin takunkumai.

  • Trump: Don Khashoggi Ba Zan Yi Watsi Da Cinikin Makamai Na Dala Biliyon 110 Da Saudia Ba.

    Trump: Don Khashoggi Ba Zan Yi Watsi Da Cinikin Makamai Na Dala Biliyon 110 Da Saudia Ba.

    Oct 12, 2018 11:49

    Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa ba zai yi watsi da cinikin makamai wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka biliyon 110 tsakanin gwamnatinsa da Saudia ba, saboda Jamal Khashoggi wani dan jaridar wanda ake zargin Saudia ta kashe shi a kasar Turkiya.

  • Shugaba Maduro Ya Zargi Gwamnatin Amurka Da Kokarin Kashe Shi

    Shugaba Maduro Ya Zargi Gwamnatin Amurka Da Kokarin Kashe Shi

    Oct 12, 2018 05:34

    Shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya zargin gwamnatin Donald Trump ta Amurka da kokarin kashe shi yana mai bayyana aniyarsa ta kare kansa daga wannan makirci na Amurkan.

  • 'Yan Majalisar Dattijan Amurka Sun Bukaci Trump Da Ya Bi Kadun Batun Khashoggi

    'Yan Majalisar Dattijan Amurka Sun Bukaci Trump Da Ya Bi Kadun Batun Khashoggi

    Oct 11, 2018 07:49

    'Yan majalisar dattijan Amurka 22 mambobin kwamitin harkokin wajen kasar, sun bukaci Trump da ya bi kadun batun bacewar fitaccen marubuci dan kasar Saudiyyah Jamal Khashoggi.

  • Larijani: Amurka Da Isra'ila Su Ne Ummul Aba'isin Rashin Tsaro A Duniya

    Larijani: Amurka Da Isra'ila Su Ne Ummul Aba'isin Rashin Tsaro A Duniya

    Oct 10, 2018 11:11

    Kakakin majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne ummul aba'isin din dukkanin rashin tsaron da ake fuskanta a duniya.

  • Lord Norman: Hukuncin Kotun Duniya Kan Karar Da Iran Ta Shigar Yana Da Muhimmanci

    Lord Norman: Hukuncin Kotun Duniya Kan Karar Da Iran Ta Shigar Yana Da Muhimmanci

    Oct 07, 2018 07:15

    Manzon musamman na kasar Birtaniya kan bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasar da kuma Iran Lord Norman Lamont, ya bayyana hukuncin kotun duniya kan karar da Iran ta shigar kan Amurka da cewa yana da muhimmanci.

  • Babban Bankin Iran: Takunkuman Amurka Ba Za Su Yi Tasiri A Harkokin Kudi Na Kasr Ba.

    Babban Bankin Iran: Takunkuman Amurka Ba Za Su Yi Tasiri A Harkokin Kudi Na Kasr Ba.

    Oct 06, 2018 06:43

    Shugaban babban bankin Iran Abdunnasir Himmati ya ce takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kasar Iran ba zasu yi tasiri a cikin harkokin kudi na kasar Iran ba.

  • Amurka Ta Damu Dangane Da Mu'amalar Tattalin Arziki Tsakanin Iran Da Turai

    Amurka Ta Damu Dangane Da Mu'amalar Tattalin Arziki Tsakanin Iran Da Turai

    Oct 04, 2018 12:35

    Gwamnatin kasar Amurka ta nuna damuwa matuka dangane da shirin da kungiyar tarayyar turai take da shi na tallafa wa tattalin arziki tare da Iran.

  • Iraki Ta Kore Zargin Da Amurka Ta Yi Wa Iran Na Kai Hare-hare A Bagadaza Da Basra

    Iraki Ta Kore Zargin Da Amurka Ta Yi Wa Iran Na Kai Hare-hare A Bagadaza Da Basra

    Oct 04, 2018 08:06

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iraki ya ce; Babu gaskiya a cikin zargin da Amurka ta yi na cewa Iran ce ta kai hari akan karamin ofishin jakadancinta da ke Basara

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS