-
Shugaba Trump Ya Goyi Bayan Kafa Kasar Palasdinu
Sep 27, 2018 19:17A karon farko shugaba Trump na Amurka ya goyi bayan samar da kasar Falasdinu domin kawo karshen takaddamar da ake tsakanin Palastinawa da yahudawa
-
Tattaunawa Ce Mafita Don Magance Sabani Da Iran_Macron
Sep 25, 2018 17:25Shugaba Emanuelle Macron, ya bayyana cewa tattaunawa da hadin gwiwa ta kasashen duniya ce hanyar magance sabanin da ake da shi da Iran.
-
Rouhani: Iran A Shirye Take Ta Tinkari Amurka Da 'Yan Amshin Shatanta
Sep 23, 2018 17:44Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka tare da daukin wasu kananan kasashe 'yan amshin shatanta suna kokari ne wajen haifar da yanayin rashin tsaro a Iran, to amma Jamhuriyar Musulunci a shirye take ta tinkare su.
-
China Ta Gayyaci Jakadan Amurka Kan Kakaba Mata Takunkumi
Sep 22, 2018 17:45Ma'aikatar harkokin wajen China, ta kirayi jakadan AMurka a birnin Pekin, domin bayyana masa fishin kasar akan takunkumin da Amurkar ta kakaba wa wani bengaren sojin kasar, saboda sayen makaman yakin Rasha.
-
Faransa : Macron, Zai Gana Da Rohani A Babban Taron MDD
Sep 19, 2018 14:47Shugaba Emmanuel Macron na Faransa zai gana da takwaransa na Jamhuriya Musulinci ta Iran, a daura da babban taron Majalisar Dinkin Duniya, karo na 73 a birnin New York.
-
Amurka Ta Dora Haraji Na Dalar Amurka Billiyon 200 Kan Kayakin Kasuwanci Na China
Sep 18, 2018 11:47A jiya litinin ne shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bada sanarwan dorawan kayakin kasuwanci na kasar China haraji wanda kimarsa ya kai dalar Amurka billiyon 200.
-
Amurka Ta Dorawa Korea Ta Arewa Karin Takunkuman Tattalin Arziki
Sep 14, 2018 06:19Ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta bada sanarwan kara yawan takunkuman tattalin arziki da ta dorawa kasar Korea ta Arewa.
-
Mahukuntan Yamen Sun Zargi Kasar Amurka Da Kara Ruruta Wutan Rikici A Kasar
Sep 13, 2018 12:31Kakakin kungiyar Ansarullahi ta kasar Yamen ya bayyana furucin da sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya yi kan kasar Yamen da cewa: Kokari ne na kara ruruta wutan rikici a kasar da ma yankin gabas ta tsakiya baki daya.
-
Bolivia Ta Yi Allawadai Da Tsawaita Takunkuman Da Amurka Ta Dorawa Kasar Cuba.
Sep 12, 2018 11:53Shugaban kasar Bolivia Evo Marales ya yi Allawadai da tsawaita takunkuman kasuwanci wanda gwamnatin Amurka da dorawa kasar Cuba.
-
Babban Kwamandan Sojojin Iran: Al'ummar Kasar Ta Tilastawa Amurka Ja Baya
Sep 09, 2018 19:08Babban kwamandan Sojojin kasar Iran ya tabbatar da cewa juriyar da jamhoriyar musulinci da al'ummar kasar Iran suka yi a gaban Amurka ya tabbatar da cewa idan al'umma ba ta ji tsoron masu takama da karfi ba, ta kuma yi dogaro da karfinta, za ta tilastawa masu ji da karfin Duniya ja da baya