-
Fadar W. House Za Ta Maida Martani Kan Hana Aiwatar Da Matakin Trump
Feb 04, 2017 07:37Fadar Wahite House ta ce za ta maida martani kan duk wani yunkuri na hana aiwatar da umurnin shugaban kasar Donald Trump kan baki shiga kasar.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Sabon Takunkumin Amurka, Tana Mai Cewa Za Ta Mayar Da Martani
Feb 04, 2017 02:04Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da sabon takunkumin da Amurka ta sanya mata saboda shirin makamai masu linzaminta na kariya tana mai cewa za ta mayar wa kura da aniyarta.
-
Cin Zarafin Wani Yaro Ba'iraniye A Amurka Ya Dauki Hankula Kafofin Sadarwa
Feb 03, 2017 09:22Cinzarafin wani karamin yaro dan shekaru biyar da haihuwa a filin jirgi na Dalas a jahar Virginia saboda asalin iyayensa Iraniyawa ne, hakan ya dauki hankulan kafofin yada labarai na kasar ta Amurka matuka.
-
Manya Manyan Jami'an Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Suka Nuna Rashin Amincewarsu Da Umurnin Trump Kan Bakin Haure
Feb 01, 2017 03:01Manya manyan jami'am ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka kimani 900 suka nuna rashin amincewarsu da umurnin shugaban kasar na hana musulmi daga kasashen musulmi 7 shiga kasar Amurka.
-
Ko Me Ya Sa Matakin Trump Bai Shafi Saudiya Ba ?
Feb 01, 2017 02:32Tun bayan da Shugaba Donald Trump, ya sanya hannu kan dokar hana musulmin wasu kasashe bakwai shiga Amurka, Duniya ke ci gaba da sukan matsayinsa da nuna shakku da kuma alamun tambaya.
-
Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kokarin Siyasantar Da Shirin Tsaron Kasarta
Jan 31, 2017 14:25Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya ja kunnen Amurka da ta guji siyasantar da shirin kasarsa na samar da makaman kare kanta yana mai cewa Iran ba ta bukatar izinin wani wajen kare kanta.
-
Donald Trump Ya Kori Antoni Janar Ta Rikon Kwarya A Amurka
Jan 31, 2017 09:07Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kori babbar antoni janar ta kasar ta rikon kwarya Sally Yates saboda ta ki amincewa da shirinsa na korar muuslmi da 'yan gudun hijira daga kasar Amurka.
-
Saudiyya Ta Yi Alla-wadai Da Gine-gine Isra'ila A Yankin Falasdinu
Jan 30, 2017 12:57Gwamnatin Saudiyya ta yi alla-wadai da gine-gine yahudawan mamaya na Isra'ila a yankin Falasdinu.
-
'Yan Biritaniya Na Son A Hana Trump Ziyartar Kasar
Jan 30, 2017 11:54Sama da mutane milyan daya da dari biyu ne suka sanya hannu kan wata takardar koke domin hana sabon shugaban Amurka ziyartar kasar.
-
Iraki Ta Bukaci Amurka Ta Sake Nazari Kan Matsayin Hana Musulmi Shiga Kasar
Jan 30, 2017 11:27Ministan harkokin wajen kasar Iraki ya bukaci Amurka ta sake duba matsayinta na hana Irakiyawa shiga Amurka, wanda a cewarsa ya kaucewa hanya.