Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Magajin Garin New York Ya Yi Kakkausar Suka A Kan Siyasar Donald Trump

    Magajin Garin New York Ya Yi Kakkausar Suka A Kan Siyasar Donald Trump

    Jan 30, 2017 09:28

    Magajin garin birnin New York na kasar Amurka ya yi kakkausar suka dangane da salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta nuna wariya da kyamar baki 'yan kasashen ketare.

  • Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani  AKan  Hana Musulmi Shiga Amurka.

    Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani AKan Hana Musulmi Shiga Amurka.

    Jan 29, 2017 15:42

    Kungiyoyin kare Hakkin Bil'adama na ci gaba da maida martani ga dokar shugaban kasar Amurka Donald Trump, ta hana musulmi shiga kasar da cewa; Nuna wariya ce ta addini.

  • Iran: Ma'aikatar harkokin Waje Ta Kirayi Jakadan kasar Switzerland Mai Wakiltar Amurka.

    Iran: Ma'aikatar harkokin Waje Ta Kirayi Jakadan kasar Switzerland Mai Wakiltar Amurka.

    Jan 29, 2017 15:40

    Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya sanar da kiran jakadan kasar Switzerland domin nuna masa kin amincewar Iran da matakin Shugaban Kasar Amurka na kin jikin 'yan gudun hijira.

  • Sharhi: Martanin Iran A Kan Matakan Donald Trump Na Kin Jinin Musulmi

    Sharhi: Martanin Iran A Kan Matakan Donald Trump Na Kin Jinin Musulmi

    Jan 29, 2017 03:11

    Sakamakon daukar matakai na cin zarafi wadanda suka yi hannun riga da dukkanin ka’idoji da tsare-tsare na diflomasiyya ta kasa da kasa da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump ke yi a kan mabiya addinin muslunci da kuma wasu daga cikin kasashen musulmi, jamhuriyar mulsunci ta Iran ba ta yi wata-wata ba wajen mayar da martani mai zafi a kan sabuwar gwamnatin ta Amurka.

  • Iran Ta Ce Zata Mai Da Martani Ga Amurka Daidai Da Dokar Hana Shiga Kasar Da Ta Sanya

    Iran Ta Ce Zata Mai Da Martani Ga Amurka Daidai Da Dokar Hana Shiga Kasar Da Ta Sanya

    Jan 29, 2017 02:22

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da cewa Iran za ta mayar da martanin ga dokar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanya wa hannu na hana mutanen wasu kasashe 7, cikinsu har da kasar Iran, zuwa Amurkan.

  • Wata kotu ta dakatar da Trump daga korar Musulmi

    Wata kotu ta dakatar da Trump daga korar Musulmi

    Jan 29, 2017 02:21

    Wata alkali a babbar kotun tarayya ta Amurka ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da dokar da Shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu na na korar 'yan kasashen wajen da ke dauke da takardun izinin zama a Amurka.

  • Amurka : Trump, Zai Tattauna Da Shugabannin Kasashe 5 Ta Wayar Tarho

    Amurka : Trump, Zai Tattauna Da Shugabannin Kasashe 5 Ta Wayar Tarho

    Jan 28, 2017 03:07

    Sabon shugaban Amurka, Donald Trump zai tattauna ta wayar tarho da wasu shugabannin kasashen waje biyar a wannan Asabar.

  • Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda

    Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda

    Jan 27, 2017 14:04

    Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.

  • Kasar Mexico ba za ta biya kudaden gina Katanga ba

    Kasar Mexico ba za ta biya kudaden gina Katanga ba

    Jan 26, 2017 14:09

    Shugaban kasar Amurka ya ce idan Kasar Maxico ta ki amincewa da biyan kudaden gida katanga a kan iyakokin kasashen to ba zai gana da Shugaban kasar Maxicon ba.

  • Daruruwan Mutane A Kasar Siria Suka Mutu Ko Suka Ji Rauni Sanadiyar Hare Haren Amurka Da Kawayenta

    Daruruwan Mutane A Kasar Siria Suka Mutu Ko Suka Ji Rauni Sanadiyar Hare Haren Amurka Da Kawayenta

    Jan 24, 2017 02:52

    Daruruwan mutane fararen hula ne suka rasa rayukansu a hare haren Amurka da kawayenta a kasar Siria cikin watannin 28 da suka gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS