Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Sharhi: Donald Trump Sabon Shugaban Kasar Amurka Na 45

    Sharhi: Donald Trump Sabon Shugaban Kasar Amurka Na 45

    Jan 23, 2017 04:26

    A ranar Juma’a da ta gabata ce dai aka rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban kasar Amurka, kuma shugaba karo na 45 a kasar, wanda zai yi wa’adi na shekaru 4.

  • An Rantsar Da Trump A Matsayin Shugaban Amurka Na 45

    An Rantsar Da Trump A Matsayin Shugaban Amurka Na 45

    Jan 20, 2017 14:15

    Zababen shugaban Amurka Donald Trump, ya yi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar na 45, inda ya gaji Barack Obama wanda ya mulki kasar tsawon shekaru 8.

  • Obama Ya Gargadi Shugaban Amurka Mai Jiran Gado Donald Trump

    Obama Ya Gargadi Shugaban Amurka Mai Jiran Gado Donald Trump

    Jan 20, 2017 07:35

    Shugaban Amurka mai barin gado Barack Obama ya ja gargadin shugaban Amurkan mai jiran gadon Donald Truimp da cewa koda ya sauka daga mulkin to fa ba zai yi shiru ba idan har Mr. Trump yayi kokarin dagula lamurra a Amurkan.

  • Mexico Ta Mika Madugun Masu Safarar Kwaya El-Chapo Ga Amurka

    Mexico Ta Mika Madugun Masu Safarar Kwaya El-Chapo Ga Amurka

    Jan 20, 2017 07:35

    Gwamnatin kasar Mexico ta mika wa Amurka kasurgumin shugaban masu fataucin miyagun kwayoyi dan kasar Joaquin Guzman da ake kira El Chapo domin fuskantar shari’a kan tuhumce-tuhumcen da ake masa a kasar Amurkan.

  • In An Jima Ne Shugaban Kasar Amurka Na 45 Donal Trump Zai Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Shugaban Kasa

    In An Jima Ne Shugaban Kasar Amurka Na 45 Donal Trump Zai Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Shugaban Kasa

    Jan 20, 2017 01:23

    A dai dai lokacinda magoya da kuma masu adawa da zabebben shugaban kasar Amurka Donal Trump shirye shiryen karbar mulki suna tafiya kamar yadda aka tsara.

  • Shamkhani: Babu Wata Gayyata Ta Hadin Gwiwa Da Aka Yi Wa Amurka Kan Taron Sulhun Siriya

    Shamkhani: Babu Wata Gayyata Ta Hadin Gwiwa Da Aka Yi Wa Amurka Kan Taron Sulhun Siriya

    Jan 18, 2017 14:01

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar kasashen Iran, Rasha da Turkiyya ba su aike wa Amurka da wata gayyyata ta hadin gwiwa da nufin ta halarcin taron sulhunta rikicin kasar Siriya da za a gudanar a kasar Kazakhstan ba yana mai cewa ko da Amurkan ta zo to babu wata rawa da za ta taka a tattaunawar.

  • (EU) Ta Bukaci Trump Ya Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    (EU) Ta Bukaci Trump Ya Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Jan 18, 2017 02:55

    Kungiyar Tarraya Turai ta bukaci bangaren zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump daya mutunta yarjejeniyar nukiliyar da kasashen duniya suka cimma da kasar Iran.

  • Merkel, Ta Mayarwa Da Trump Martani

    Merkel, Ta Mayarwa Da Trump Martani

    Jan 16, 2017 14:14

    Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta mayarwa da zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump martani dangane da kalamen da yayi na cacakar tarraya Turai.

  • Zaman Tankiya Tsakanin Falasdinu Da Isra'ila

    Zaman Tankiya Tsakanin Falasdinu Da Isra'ila

    Jan 16, 2017 12:54

    A daidai lokacin da ake zaman tankiya tsakanin Falesdinawa da yahudawan mamaya na Isra'ila, wani ministan Isra'lia ya shaida cewan Falesdinawa ba zasu iya hana zababen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ba, sauya wa ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila mazauni daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus ba.

  • Daraktan CIA Ya Gargadi Donald Trump Da Yayi Taka Tsantsan Kan Abubuwan Da Yake Fadi

    Daraktan CIA Ya Gargadi Donald Trump Da Yayi Taka Tsantsan Kan Abubuwan Da Yake Fadi

    Jan 16, 2017 02:20

    Daraktan hukumar leken asiri ta Amurka (CIA), John Brennan, ya gargadi zababben shugaba kasar Donald Trump da ya nesanci maganganu marasa ma'ana da yake yi, don kuwa a cewarsa hakan lamari ne da zai taimaki harkokin tsaron Amurkan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS