Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Musulmin Amurka Sun Bukaci A Hana Wani Mai Kin Jinin Muslunci Halartar Taron Rantsar Da Trump

    Musulmin Amurka Sun Bukaci A Hana Wani Mai Kin Jinin Muslunci Halartar Taron Rantsar Da Trump

    Jan 15, 2017 15:30

    Cibiyar musulmin kasar Amurka ta bukaci da a soke sunan wani malamin addinin kirista mai tsananin kiyayya da musulmi daga cikin sunayen mutanen da aka gayyata domin halartar taron rantsar da Trump.

  • Wuta Ta Tashi A Cikin Wani Masallaci A Birnin Washington Na Amurka

    Wuta Ta Tashi A Cikin Wani Masallaci A Birnin Washington Na Amurka

    Jan 15, 2017 13:41

    Wuta ta tashi a cikin wani masallaci da ke cikin birnin Washington na kasar Amurka, inda dukkanin kaddarorin da ke cikin masallacin suka kone kurmus, duk kuwa da cewa musumi sun yi iamnin cewa da gangan ne aka saka wutar.

  • An  Fara Zanga Zanar Yin All..Wadai Da Trumpm Kwanaki Kafin Ya Karbi Iko Da Amurka

    An Fara Zanga Zanar Yin All..Wadai Da Trumpm Kwanaki Kafin Ya Karbi Iko Da Amurka

    Jan 15, 2017 08:18

    Masu rajin kare hakkin bil'adama a Amurka sun fara zanga zangar yin All...wadai da zabebben shugaban Amurka Donal Trump kwanaki kafin ya karbi ragamar shugabancin kasar.

  • Abbas Yayi Gargadi Dangane Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Birnin Qudus

    Abbas Yayi Gargadi Dangane Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Birnin Qudus

    Jan 14, 2017 14:42

    Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa Mahmoud Abbas ya gargadi Amurka da cewa za a shiga rudani mataukar dai sabon shugaban Amurka Donald Trump ya aiwatar da shirinsa na mayar da ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Kudus.

  • Amurka Ta Janye Wani Bangare Na Takunkuminta A Kan Sudan

    Amurka Ta Janye Wani Bangare Na Takunkuminta A Kan Sudan

    Jan 14, 2017 08:28

    Gwamnatin kasar Amurka ta janye wani bangare na takunkuman da ta kakaba wa kasar Sudan, amma har yanzu tana cikin jerin kasashen da Amurka ke kira masu danne hakkokin bil adama.

  • Amurka Zata Sassautawa Sudan Takunkuman Tattalin Arziki

    Amurka Zata Sassautawa Sudan Takunkuman Tattalin Arziki

    Jan 13, 2017 12:34

    A dai dai lokacinda gwamnatin shugaban Umar Hassan Al-bashir na kasar Sudan take kokarin kyautata dangantakarta da kasar Amurka , gwamnatin Amurka ta bada sanarwan cewa zata sassautawa kasar takunkuman da ta dora mata

  • Amurka Ta Aike Da Manyan Makamai Zuwa Kasar Polanda Mai Iyaka Da Kasar Rasha

    Amurka Ta Aike Da Manyan Makamai Zuwa Kasar Polanda Mai Iyaka Da Kasar Rasha

    Jan 13, 2017 02:13

    Tawagar Da Ke Dauke Da Manyan Makaman Amurka Ta Isa Kasar Poland Domin Karfafa Sojojin Nato.

  • Sudan Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Soke Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Sudan Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Soke Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Jan 08, 2017 08:26

    Kasar Sudan ta yi kira ga gwamnatin Donald Trump da za a rantsar nan ba da dadewa ba da ta sake manufarta a kan kasar ta Sudan.

  • Amurka Ta Sanya Dan Ben Laden, Cikin Jerin Mayan 'Yan Ta'adda

    Amurka Ta Sanya Dan Ben Laden, Cikin Jerin Mayan 'Yan Ta'adda

    Jan 06, 2017 07:29

    Amurka ta sanya sunan Hamza Ben Laden daya daga cikin 'ya yan Ben Laden a cikin jerin sunayen mayan 'yan ta'adda na duniya.

  • Taro Kan Addinin Muslunci A Babban Dakin Karatu Na Chaleston A Amurka

    Taro Kan Addinin Muslunci A Babban Dakin Karatu Na Chaleston A Amurka

    Jan 02, 2017 10:28

    Babban dakin karatu na garin Charleston a jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka zai dauki nauyin wani zama domin tattauna lamurra da suka shafi muslunci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS