Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Hukumomin Tsaron Amurka Sun Ce Rasha Tayi Shishigi Cikin Zaben Watan Nuwamba A Kasar

    Hukumomin Tsaron Amurka Sun Ce Rasha Tayi Shishigi Cikin Zaben Watan Nuwamba A Kasar

    Dec 30, 2016 01:29

    Hukumar FBI ta Amurka da kuma ma'aikatar tsaron cikin gida a jiya Alhamis sun tabbatar da cewa kasar Rasha ta kutsa cikin tsarin sadarwa na jam'iyyar Democrate a lokacin zaben watan nuwamban da ya gabata kuma hakan ya yayi tasiri cikin sakamakon zaben

  • Trump Ya Zargi Obama Da Yin Kafar Angulu A Shirin Mika Masa Mulki

    Trump Ya Zargi Obama Da Yin Kafar Angulu A Shirin Mika Masa Mulki

    Dec 29, 2016 03:29

    Zababben shugaban kasar Amurka mai jiran gado Donald Trump ya zargi shugaban kasar mai barin gado Barack Obama, da kawo tarnaki a shirye-shiryen mika masa mulkin Amurka.

  • Sojojin Iran Sun Ja Kunnen Jiragen Yakin Amurka Da Suka Kusato Wajen Atisayensu

    Sojojin Iran Sun Ja Kunnen Jiragen Yakin Amurka Da Suka Kusato Wajen Atisayensu

    Dec 28, 2016 07:50

    Kakakin atisayen kare sararin samaniyya da dakarun kasar Iran suke gudanarwa a halin yanzu ya bayyana cewar tsawon kwanaki ukun da suka gabata na atisayen, sau 12 suna jan kunnen jiragen yaki da marasa matuka na Amurka da suke kusatowa wajen da ake gudanar da wannan atisayen.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Hana Wani Jami'in  Diblomasiyar Amurka Shiga Kasar

    Jami'an Tsaron Masar Sun Hana Wani Jami'in Diblomasiyar Amurka Shiga Kasar

    Dec 22, 2016 07:51

    Gwamnatin kasar Masar ta hana wani jami'in diblomasiyar kasar Amurka shiga kasar don rashin mallakar Visar shiga kasar.

  • Amurka Da Birtaniya Sun Kadu Da Nasarar Sojojin Syria A Kan 'Yan Ta'adda A Aleppo

    Amurka Da Birtaniya Sun Kadu Da Nasarar Sojojin Syria A Kan 'Yan Ta'adda A Aleppo

    Dec 16, 2016 07:51

    Sakatarorin tsaro na kasashen Amurka da Birtaniya sun nuna kaduwa matuka dangane da nasarar da sojojin Syria karkashin jagorancin Bashar Assad suka samua kan 'yan ta'adda a birnin Aleppo.

  • Trump Na Shirin Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Quds

    Trump Na Shirin Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Quds

    Dec 14, 2016 06:26

    Donald Trump shugaban kasar Amurka mai jiran gado na da shirin dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa birnin Quds.

  • 'Yan Sanda Musulmi A Amurka Na Kokawa Kan Nuna Musu Kyama Da Ake Yi

    'Yan Sanda Musulmi A Amurka Na Kokawa Kan Nuna Musu Kyama Da Ake Yi

    Dec 12, 2016 15:25

    'Yan sanda musulmi a kasar Amurka suna kokawa kan yadda ake nuna musu kyama tare da yi musu barazana, inda a cikin da ya gabata ma wata 'yar sanda musulma ta fuskanci cin zarafi aNew York, wanda hakan yasa suke butar ganawa da Trump kan lamarin.

  • Jagora: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Wajen Kawar Da 'Yan ISIS Ba

    Jagora: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Wajen Kawar Da 'Yan ISIS Ba

    Dec 11, 2016 07:48

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Amurka ba da gaske take yi ba a ikirarin da take yi na kawo karshen ta'addancin kungiyoyi masu kafirta musulmi, face dai kokari ma take yi wajen kiyaye wasu kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin nan don cimma manufofinsu.

  • Kimanin Kashi 82 Cikin Dari Na Amurkawa Sun Yarda Cewa Ana Kuntata Wa Musulmi

    Kimanin Kashi 82 Cikin Dari Na Amurkawa Sun Yarda Cewa Ana Kuntata Wa Musulmi

    Dec 10, 2016 15:28

    Sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amurka ya yi nuni da cewa kimanin kashi 82% na Amurka sun yi amannar cewa ana kuntata wa musulmi a kasar.

  • Kasashen Amurka Da Birtaniyya Na Leken Asirin Shugabannin Afirka

    Kasashen Amurka Da Birtaniyya Na Leken Asirin Shugabannin Afirka

    Dec 09, 2016 03:07

    Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta buga wani labari da ke cewa tana dauke da wasu takardun shaida da ke nuni da cewa Ma'aikatun Leken Asirin Amurka da na Birtaniya suna gudanar da leken asiri kan shugabanni da manyan 'yan kasuwar 20 na Afirka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS