-
Rasha Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Trump Na Kai Hari Kasar Siriya
Apr 11, 2018 13:02Gwamnatin kasar Rasha ta mayar da martani ga barazanar shugaban kasar Amurka Donald Trump na kai hari kasar Siriya, tana mai cewa maimakon kai hari Siriya kamata yayi ya kai wa 'yan ta'adda harin ne.
-
Gwamnatin Kamaru Ta Bada Sanarwan Fuskantar Masu Rajin Ballewa Da Karfi
Oct 15, 2017 02:53Gwamnatin kasar kamaru ta ja kunnen mutanen kasar masu amfani da harshen ingilishi da su kawo karshen tashe tashen hankula da ta ce suna tayarwa a cikin yan makonnin nan, idan ba haka ba za ta yi amfani da doka wajen dawo da zaman lafiya a yankin.
-
Sojojin Najeriya Sun Kira Masu Fafutukar Kafa Kasar Biafra Da 'Yan Ta'adda
Sep 15, 2017 14:43Rundunar sojin Najeriya ta kira madugun kungiyar IPOB da ke fafutikar kafa kasar Biafra da magoya bayansa a matsayin 'yan ta'adda.
-
Karancin Magunguna Yana Barazana Ga Rayukan Kananan Yara A Yankin Zirin Gaza
May 28, 2017 14:40Majiyar Lafiya a Yankin Zirin Gaza da ke Palasdinu ta sanar da cewa: Matsalar karancin magunguna da kayayyakin aiki suna barazana ga rayukan kananan yara a yankin.