-
Majalisar Dokokin Wata Jiha A Kasar Beljika Ta Hana Musulmi Yanka Dabbobi
May 08, 2017 16:29Majalisar Wallonia a kasar Beljika a yau Litinin ta kada kuri'ar amincewa da haramcin yanka dabbobi kamar yadda addinin musulunci ya tanada
-
Kasar D/Congo Ta Dakatar Da Aiki da Kasar Belgium A Bangaren Tsaro
Apr 15, 2017 06:24Bayan Sukan da magabatan Brussels suka yi wa Shugaba Joseph Kabila, Gwamnatin kasar D/Congo Ta Dakatar Da Aiki da Kasar Belgium A Bangaren Tsaro.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da MDD A Kasar Burundi
Nov 27, 2016 05:49Dubun dubatan mutanen kasar Burundi ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Bujumbura, babban birnin kasar don nuna rashin amincewarsu da ayyukan Majalisar Dinkin Duniya da kuma tsoma bakin kasar Belgium cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil-Adama Sun Yi Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Masarautar Saudiyya
Oct 30, 2016 10:30Kungiyoyi da masu rajin kare hakkin bil-Adama a duniya sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da masarautar Saudiyya kan ayyukan ta'addancin da take tafkawa.
-
Wani Mutun Ya Raunana 'Yan Sanda Biyu Da Adda A Belgium
Aug 06, 2016 17:12'Yan sanda a Belgium sun sanar cewa 'yan sanda biyu ne suka raunana bayan da wani mutun ya sare su da adda a birnin Charleroi dake kudancin kasar.
-
Hadarin Jirgin Kasa ya Lashe rayukan Mutane 3 a Kasar Belgium
Jun 06, 2016 05:36Akala Mutane 3 suka rasa rayukan su yayin da wasu 40 na daban suka jikkata sanadiyar hadarin jirgin kasa a Belgium.
-
An Daure Wani Mutum Da Ya Ci Zarafin Wata 'Yan Majalisa Musulma A Belgium
Jun 02, 2016 10:56Kotu ta yanke hukuncin daurin watanni 6 a gidan kaso a kan wani mutum da ya ci zarafin wata 'yar majalisar dokokin kasar Belgium musulma saboda addininta.
-
Belgium Ta Yi Suka Kan Gina Katangar Tsaro Domin Hana 'Yan gudun Hijira Shiga Turai
May 18, 2016 14:25Ministan harkokin wajen kasar Belgium ya ce: Gina katangar tsaro da nufin hana kutsen 'yan gudun hijira zuwa cikin kasashen yammacin Turai ba zai taba magance matsalar ba.
-
An yi gargadin komawar 'yan ta'addar kasar Belgium 200 da suke cikin IS zuwa Turai
Apr 22, 2016 15:40Magabatan kasar Belgium sun ce kimanin 'yan kasar 200 ne dake cikin kungiyar 'yan ta'addar ISIS suke kokarin komawa Turai domin kaddamar da hare-haren ta'addanci.
-
Gwamnatin Belgium Ta Sanar Da Ci Gaba Da Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar
Apr 10, 2016 04:05Firayi ministan kasar Belgium ya sanar da cewa gwamnatin kasar za ta ci gaba da tsaurara matakan tsaro da zama cikin halin ko ta kwana duk kuwa da kame wani adadi na wadanda ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai wa kasar kwanakin baya.