Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

boko haram

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Fatattakin 'Yan Boko Haram Da Kashe 10 Daga Cikinsu

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Fatattakin 'Yan Boko Haram Da Kashe 10 Daga Cikinsu

    Jan 14, 2017 14:43

    Rundunar Sojan kasa ta Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar dakile wani harin da 'yan kungiyar Boko Haram suka kawo wa wani sansanin sojojin a jihar Borno inda suka kashe alal akalla 'yan ta'addan guda 10 da kuma raunata wasu da dama.

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Gano Gawawwakin Sojojinta 16 Da Suka Bace

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Gano Gawawwakin Sojojinta 16 Da Suka Bace

    Jan 12, 2017 02:00

    Rundunar Sojin Nijeriya ta sanar da gano gawarwakin sojojinta 16 daga cikin 46 da aka sanar da bacewarsu sama da makonni shida da suka gabata a bakin rafin Yobe da ke arewa maso gabashin kasar. 

  • Najeriya: An Kashe 'Yan ta'addar Boko Haram 15 A Jahar Yobe

    Najeriya: An Kashe 'Yan ta'addar Boko Haram 15 A Jahar Yobe

    Jan 09, 2017 02:56

    Wasu 'yan kungiyar Boko Haram 15 Sun halaka bayan da sojoji su ka kashe su a wani yunkurin kai hari a jahar Yobe.

  • Sojojin Nijeriya Sun Kama 'Yan Boko Haram 1400 Cikin Kwanaki 8 Da Suka Gabata

    Sojojin Nijeriya Sun Kama 'Yan Boko Haram 1400 Cikin Kwanaki 8 Da Suka Gabata

    Jan 06, 2017 14:19

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa cikin kwanaki takwas din da suka gabata, sojojin Nijeriyan sun sami nasarar kame kimanin mutane 1,400 da ake zargi 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram ne.

  • An Kashe Yan Mata Ukku Yan Kunan Bakin Wake A Kusa Da Garin Madagali Na Jihar Adamawa

    An Kashe Yan Mata Ukku Yan Kunan Bakin Wake A Kusa Da Garin Madagali Na Jihar Adamawa

    Jan 05, 2017 13:16

    Majiyar jami'an tsaro a Nigeria sun bayyana cewa jami'an tsaro a wani kauye kusa da garin Madagali na jihar Adamawa a tarayyar Nigeria sun kashe yan mata ukku wadanda suka yi damara da boma bomai don tarwatsa kansu a cikin mutane a garin kafin su aiwatar da shirin nasu

  • Sojojin Sun Kama Wani Jami'in Gwamnatin Borno Saboda Boye Dan Boko Haram

    Sojojin Sun Kama Wani Jami'in Gwamnatin Borno Saboda Boye Dan Boko Haram

    Jan 02, 2017 14:25

    Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da labarin da ke cewa sojoji sun yi awun gaba da wani shugaban karama a jihar Shettima Mafa saboda laifin ba wa wani dan kungiyar Boko Haram mafaka a gidansa da ke Maiduguri babban birnin jihar Borno.

  • Jami'an Hukumar SSS Sun Kama 'Yan Ta'addan Boko Haram A Kano

    Jami'an Hukumar SSS Sun Kama 'Yan Ta'addan Boko Haram A Kano

    Dec 31, 2016 02:19

    Hukumar jami'an tsaron farin kaya ta Nijeriya (SSS) ta sanar da samun nasarar kame wasu mutane uku da ake zargin cewa mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram ne a kauyen Dirbunde da ke karamar hukumar Takai da ke jihar Kano ta Nijeriyan.

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Yi Watsi Da Sabon Bidiyon Shekau, Farfaganda Ce Kawai

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Yi Watsi Da Sabon Bidiyon Shekau, Farfaganda Ce Kawai

    Dec 30, 2016 06:56

    Rundunar Sojin Nijeriya ta yi watsi da ikirarin shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau yayi cikin wani sabon faifan bidiyon da ya fitar inda ya ce suna nan a Dajin Sambisa, inda ta ce in da gaske ne ya fadi inda yake a cikin dajin mana.

  • Najeriya: An dakile yunkurin kai harin ta'addanci A Birnin Ikko Da Ke Yammacin Kasar.

    Najeriya: An dakile yunkurin kai harin ta'addanci A Birnin Ikko Da Ke Yammacin Kasar.

    Dec 29, 2016 14:17

    "Yan sandan Najeriya Sun dakile wani yunkurin kai hari da bama-bamai a birnin Lagos.

  • Sojin Nijeriya: Za'a Mai Da Dajin Sambisa Wajen Horon Sojoji

    Sojin Nijeriya: Za'a Mai Da Dajin Sambisa Wajen Horon Sojoji

    Dec 27, 2016 07:47

    Babban hafsan hafsoshin sojin kasa na Najeriya Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya sanar da cewa za a mayar da Dajin Sambisa da ke jihar Borno a matsayin sansanin bayar da horo ga sojojin kasar bayan da sojojin suka sami nasarar kwace dajin daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram a kwanakin baya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS