Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

boko haram

  • Sojojin Nijeriya Sun Bude Wasu Hanyoyin Da Aka Rufe Saboda Rikicin Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Bude Wasu Hanyoyin Da Aka Rufe Saboda Rikicin Boko Haram

    Dec 26, 2016 07:38

    Kwanaki biyu bayan da sojojin Nijeriya suka sami nasarar kwace babbar tungar 'yan Boko Haram a Dajin Sambisa na jihar Borno, sojojin Nijeriyan sun sake bude wasu manyan hanyoyi biyu da suka hada birnin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Bornon da kasashen Chadi da Nijar.

  • Mutane 2 Sun Mutu Sakamakon Kunar Bakin Wake A Kasar Kamaru

    Mutane 2 Sun Mutu Sakamakon Kunar Bakin Wake A Kasar Kamaru

    Dec 26, 2016 07:32

    Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar wasu mutane biyu sun rasa rayukansu kana wasu mutane biyar sun sami raunuka biyo bayan wani harin ta'addancin da aka kai wata kasuwa da take cike da jama'a a a garin Mora na kasar Kamarun.

  • Sojojin Nijeriya Sun Kwace Tungar Boko Haram Na Karshe A Dajin Sambisa

    Sojojin Nijeriya Sun Kwace Tungar Boko Haram Na Karshe A Dajin Sambisa

    Dec 24, 2016 13:15

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya sanar da cewa sojojin kasar sun sami nasarar fatattakar 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram daga babbar maboyarsu a dajin Sambisa wadda ke a matsayin wata alama ta kawo karshen 'yan ta'addan.

  • W.H.O: Fiye Da Cibiyoyin Kiwon Lafiya  700 Ne Da Boko Haram Ta Barnata A Najeriya

    W.H.O: Fiye Da Cibiyoyin Kiwon Lafiya 700 Ne Da Boko Haram Ta Barnata A Najeriya

    Dec 15, 2016 15:52

    Boko Haram ta kashe mutane 743 a Jahar Borno

  • Sojojin Nigeria Sun Kubutar Da Wasu Daruruwan Mutane Daga Hannun Boko Haram A Dajin Sambisa

    Sojojin Nigeria Sun Kubutar Da Wasu Daruruwan Mutane Daga Hannun Boko Haram A Dajin Sambisa

    Dec 15, 2016 03:41

    Majiyar sojojin Nigeria ta bada labarin cewa sojojin kasar sun sami nasarar kubutar da mutane 602 daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram a dajin Sambisa a cikin yan kwanakin da suka gabata

  • Rahotanni: Mutane 3 Sun Mutu Wasu Sun Raunana, A Harin Maiduguri

    Rahotanni: Mutane 3 Sun Mutu Wasu Sun Raunana, A Harin Maiduguri

    Dec 11, 2016 07:50

    Rahotanni daga birnin Maiduguri, babban birnin jihar Bornon Nijeriya na nuni da cewa alal akalla mutane 3 sun mutu kana wasu da dama sun sami raunuka sakamakon fashewar wasu abubuwa guda biyu a garin na Maiduguri.

  • Wasu Mata 'Yan Kunar Bakin Sun Kai Hari Arewacin Kasar Kamaru

    Wasu Mata 'Yan Kunar Bakin Sun Kai Hari Arewacin Kasar Kamaru

    Nov 25, 2016 14:06

    Mahukunta a kasar Kamaru sun sanar da cewa wasu mata budurwaye 'yan kunar bakin wake sun kai wani hari a garin Mora da ke lardin Arewa mai nisa na kasar, hakan shi ne irin sa na hudu da 'yan ta'addan suka kai kasar Kamarun cikin mako guda.

  • Wani Bom Ya Tashi A Birnin Maiduguri Na Jihar Borno Ya Kuma Kashe Mutane Biyu

    Wani Bom Ya Tashi A Birnin Maiduguri Na Jihar Borno Ya Kuma Kashe Mutane Biyu

    Nov 24, 2016 13:19

    Majiyar jami'an yansanda a birnin Maiduguri babbin birnin Jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Nigeria ta bayyana cewa an kai hari da bom a wata unguwa a birnin a safiyar yau Alhamis.

  • 'Yan Boko Haram Sun Kai Wasu Munanan Hare-Hare Kasar Kamaru

    'Yan Boko Haram Sun Kai Wasu Munanan Hare-Hare Kasar Kamaru

    Nov 23, 2016 01:59

    Majiyoyin tsaro a kasar Kamaru sun bayyana cewar cikin sa'oi 24 wasu mutane da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai wasu hare-hare guda uku ciki kuwa har da dakile wani kokari na kai hari wani sansanin 'yan gudun hijira a arewacin kasar.

  • An Kashe Wani Babban Jami'in 'Yan Sanda A Wani Hari Kan Ofishinsu A Kamaru

    An Kashe Wani Babban Jami'in 'Yan Sanda A Wani Hari Kan Ofishinsu A Kamaru

    Nov 22, 2016 14:17

    Wasu mutane da ake zaton mayakan kungiyar Boko haram ne, sun kaddamar da wani mummunan hari kan wani ofishin 'yan sanda a yankin Darack da ke cikin kasar Kamaru.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS