Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

boko haram

  • Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama A Wani Gumurzu

    Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama A Wani Gumurzu

    Nov 20, 2016 08:18

    Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya sun bayyana cewar sojojin Nijeriya sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar Boko Haram kana wasu da dama kuma sun sami raunuka a wani gumurzu da ya gudana tsakanin bangarori biyun.

  • Jaddadawar Kungiyar Tarayyar Afirka Kan Wajibcin Fada Da Kungiyar Boko Haram

    Jaddadawar Kungiyar Tarayyar Afirka Kan Wajibcin Fada Da Kungiyar Boko Haram

    Nov 14, 2016 02:23

    A shirin da ake yi na fada da ayyukan ta'addanci a nahiyar Afirka, kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da goyon bayanta ga dakarun hadin gwiwa na kasashen Yammacin Afirka a kokarin da suke yi na fada da kuma kawo karshen ayyukan ta'addancin kungiyar nan ta Boko Haram.

  • An Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasar Kamaru

    An Kashe Wani Adadi Mai Yawa Na 'Yan Boko Haram A Kasar Kamaru

    Nov 12, 2016 13:20

    Majiyoyi tsaron kasar Kamaru sun ba da labarin cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar Boko Haram da kuma raunana wasu da dama a arewacin kasar ta Kamaru.

  • Daruruwan 'Yan Boko Haram Sun Mika Kai Ga Sojojin Kasar Chadi

    Daruruwan 'Yan Boko Haram Sun Mika Kai Ga Sojojin Kasar Chadi

    Nov 12, 2016 13:20

    Majiyoyin tsaron kasar Chadi da na MDD sun bayyana cewar daruruwan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram sun mika kansu tare da iyalansu ga jami'an tsaron kasar Chadin cikin watan da ya gabata a wani abin da ake ganinsa a matsayin irin nasarar da ake ci gaba da samu a kansu.

  • Buhari Ya Yaba Wa Sojojin Nijeriya Saboda Kwato Wata 'Yar Chibok

    Buhari Ya Yaba Wa Sojojin Nijeriya Saboda Kwato Wata 'Yar Chibok

    Nov 06, 2016 14:07

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya jinjinawa sojojin kasar saboda nasarar da suka samu wajen kwato daya daga cikin 'yan matan Chibok din nan da 'yan Boko Haram suka sace sama da shekaru biyun da suka gabata.

  • Sojojin Nijeriya Sun Kwato Mutane 85 Da Kuma Lalata Wani Wajen Kera Makaman Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Kwato Mutane 85 Da Kuma Lalata Wani Wajen Kera Makaman Boko Haram

    Nov 06, 2016 14:03

    Sojojin runduna ta 7 na dakarun rundunar Operation Lafiya Dole sun sami nasarar kwato wasu mutane 85, mafiya yawansu mata da kananan yara, da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi garkuwa da su a arewacin jihar Borno, kan iyakan Tekun Chadi.

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Fara Binciken Zargin Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Fara Binciken Zargin Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira

    Nov 04, 2016 02:19

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da cewa babban Sufeto Janar na 'yan sandan kasar Ibrahim Idris ya kafa wani kwamitin bincike na musamman don binciko zargin da ake yi na cin zarafi da yin lalata da 'yan gudun hijiran da rikicin Boko Haram ya tarwatsa da kuma raba su da muhallinsu.

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Mutuwar Sojoji 5 A Harin Boko Haram

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Mutuwar Sojoji 5 A Harin Boko Haram

    Oct 31, 2016 01:55

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa wasu sojojin kasar su 5 sun rasa rayukansu kana wasu 19 kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kwanton bauna da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram suka kai musu a kudancin jihar Borno.

  • Kasar Kamaru Ta Sanar Da Wasu Sabbin Dabarun Fada Da Kungiyar Boko Haram

    Kasar Kamaru Ta Sanar Da Wasu Sabbin Dabarun Fada Da Kungiyar Boko Haram

    Oct 29, 2016 13:22

    Majiyoyin tsaron kasar Kamaru sun bayyana cewa gwamnatin kasar ta tsara wasu sabbin dabarun fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wacce ta addabi kasashen yankin.

  • Buhari Ya Sake Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Dawo Da Sauran 'Yan Matan Chibok Gida

    Buhari Ya Sake Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Dawo Da Sauran 'Yan Matan Chibok Gida

    Oct 19, 2016 13:35

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya sake jaddada aniyar gwamnatinta ta kwatowa da kuma dawo da sauran 'yan matan makarantar Chibok da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace su daga makarantarsu da ke garin Chibok din a jihar Borno sama da shekaru biyun da suka gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS