-
Kasashen Tafkin Chadi Sun Sha Alwashin Gamawa Da Kungiyar Boko Haram
Mar 16, 2018 11:08Kasashen tafkin Chadi tare da kasar Benin sun sanar da aniyarsu ta yin duk abin da za su iya wajen ganin bayan kungiyar kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram
-
Shugaba Buhari Ya Gana Da Iyayen 'Yan Matan Dapchi Da Aka Sace
Mar 15, 2018 05:38Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gana da iyayen 'yan matan sakandaren Dapchi da mayakan kungiyar Boko Haram suka sace a kwanakin baya.
-
Gwamnatin Najeriya Ba Za Ta Yi Kasa A Guiwa Ba Har Zuwa Sako 'Yan Matan Dapchi
Mar 14, 2018 19:08Shugaban kasar ta Najeriya Muhammadu Buhari ne ya bayyana haka a yayin da ya ziyarci Jahar Yobe, yana mai cewa sai an saki dukkanin 'yan matan Chibok da Dapchi
-
Harin Boko Haram Ya Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Najeriya 10
Mar 09, 2018 11:46Shugaban 'Yan sandar jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya ya sanar da mutuwar jami'an tsaron kasar 10 sanadiyar harin kungiyar boko haram.
-
Don Tabbatar Da Tsaron Makarantu, Shugaban Dakarun Civil Defence Ya Koma Jihar Borno
Mar 04, 2018 05:53Babban kwamandan dakarun tsaro na Civil Defence na Nijeriya, Abdullai Gana, ya koma jihar Borno da zama, biyo bayan umurnin da shugaba Muhammadu Buhari Nijeriya ya bayar na ya koma can din don taimakawa sauran hukumomin tsaron kasar tabbatar da tsaro a yankin da ke ci gaba da fuskantar hare-haren ta'addancin Boko Haram.
-
MDD Ta Dakatar Da Aikin Agaji A Arewa Maso Gabashin Nijeriya Bayan Harin B/Haram
Mar 04, 2018 05:52Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da dakatar da ayyukan agajin da take gudanarwa a yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya bayan wani hari da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai da yayi sanadiyyar mutuwar wasu jami'an ba da agajinta su 3 da kuma batar wasu ukun na daban da ake zaton an sace su ne.
-
Sojoji Sun Ceto ‘Yan Matan Da 'Yan Boko Hram Suka Sace A Jahar Yobe
Feb 22, 2018 05:31Gwamnatin jahar Yoben a cikin wata sanarwa da ta fitar tace an kubutar da wasu daga cikin 'yan matan makarantar sakandaren mata ta garin Dapchi da ke Jihar bayan da 'yan Boko Haram suka kai hari a makarantar a daren litinin.
-
Najeriya: "Yan Boko Haram Sun Kai Wa Wata Makarantar Mata Hari A Jahar Yobe
Feb 20, 2018 18:58Rahotannin da suka fito daga Jahar ta Yobe a yau talata, sun ce a jiya litinin ne 'yan ta'addar suka kai harin a makarantar 'yan mata da ke garin Dapchi.
-
An Kashe 'Yan Kunar Bakin Wake Biyu A Kamaru
Feb 12, 2018 11:44Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da kisan 'yan kunar bakin wake biyu da ake zaton 'yan boko haram ne a yankin Kordo dake arewacin kasar.
-
Harin Ta'addancin Kungiyar Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Feb 06, 2018 05:39Majiyar tsaron Najeriya ta sanar da cewa kungiyar boko haram ta kai wani harin ta'addanci a yankin arewa maso gabashin kasar.