-
Magoya Bayan Shugaba Rousseff Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar A Dawo Da Ita
Aug 30, 2016 05:54Dubun dubatan magoya bayan shugabar kasar Brazil da aka dakatar Dilma Rousseff suna ci gaba da zanga-zangar ganin sai an dawo da ita karagar mulki bayan bayyanar da ta yi a jiya a gaban Majalissar Dattijan kasar domin kare kanta daga yunkurin tsigeta da ake yi.
-
Kungiyan Yan Wasan Jido Ta Kasa Da Kasa Ta Yi Barazanar Horo Ga Dan Wasan Kasar Masar A Gasar Olympic
Aug 13, 2016 12:11Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu, a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
-
Jami'an Tsaro A Kasar Brazil Sun Kama Mutane Biyu Wadanda Ake Zaton Suna Shirin Hari Kan Wasannin Olympic Da Ke Gudana A Kasar
Aug 12, 2016 07:50Yansanda a Brizil sun kama mutane biyu a jiya alhamis tare da tuhumarsu da shirya hare haren ta'addanci
-
An Bude Gasar Wasannin Olympic A Birnin Rio de Janeiro Na Kasar Brazil
Aug 06, 2016 05:13A daren jiya ne aka bude gasar wasannin Olympic na shekara ta 2016 karo na Talatin da Daya a birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil a babban filin wasa na Maracana.
-
Mahukuntan Brazil Sun Kame 'Yan Ta'adda Da Suke Shirin Kai Hare - Hare A Kasar
Jul 21, 2016 17:29A taron manema labarai da ya gudanar a yau Alhamis ministan shari'ar kasar Brazil ya bayyana cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kame wani gungun 'yan ta'adda mai dauke da mutane goma da suke shirye-shiryen kaddamar da hare-haren ta'addanci a kasar a lokacin gudanar da wasannin Olympic a kasar.
-
Magoya Bayan Shugabar Kasar Brazil Sun Ce Dakatar Da Ita Juyin Mulki Ne A Kasar
May 20, 2016 03:21Shugabar kasar Brazil Dilma Rousseff da aka dakatar da ita daga kan shugabancin kasar Brazil domin fuskantar shari'a ta ce an yi hakan ne domin biyan bukatun wasu manyan kasashen duniya.
-
Wikileaks Ya Fasa Kwai Kan Boyayyiyar Alakar Da Ke Tsakanin Sabon Shugaban Brazil Da Amurka
May 15, 2016 05:23Shafin Wikileaks mai fallasa bayyanan sirri ya fasa kwai dangane da boyayyiyar alakar da ke tsakanin shugaban rikon kwarya na kasar Brazil Michel Temer da hukumar leken asiri ta Amurka CIA.
-
Majalisar Dattawan Brazil Za Ta Kada Kuri'ar Yiyuwar Tsige Shugaba Dilma Rousseff
May 11, 2016 05:31A yau Laraba ne majalisar dattawan kasar Brazil za ta kada kuri’a a kan yiwuwar fara yunkurin tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rousseff wadda ake zargi da karya dokokin amfani da kudaden gwamnati, a daidai lokacin da shugabar tace za ta ci gaba da fada da wannan kokari na 'yan adawa.
-
Shugaban Majalisar Brazil Ya Soke Yunkurin Tsige Dilma Rousseff
May 09, 2016 17:51Shugaban Majalisar Brazil ya soke yunkurin tsige shugabar kasar Uwal gida Dilma Rousseff da majalisar dokokin kasar ta amunce dashi a ranar 17 ga watan Afrilu daya gabata.
-
'Yan Majalisar Brazil Sun Amince A Ci Gaba Da Shirin Tsige Shugaba Rousseff
Apr 18, 2016 04:26Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana cewar 'yan majalisar dokokin kasar sun amince da ci gaba da shirin tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rousseff a daidai lokacin da magoya baya da kuma masu adawa da shugabar suke ci gaba da zanga-zangogi a kan titunan kasar.