-
Shugabar Brazil Ta Zargi Masu Adawa Da Ita Da Kokarin Juyin Mulki Don Hana Tuhumarsu Kan Zargin Cin Hanci
Apr 16, 2016 18:02Shugabar kasar Brazil Dilma Rouseff ta zargi masu kokarin tsige ta da cewa suna kokarin darewa karagar mulkin kasar ne don hana hukunta su kan zargin rashawa da cin hanci da ake shirin musu, tana mai bayyana cewa gwamnatinta tana fuskantar kokarin juyin mulki ne.
-
Shugabar Kasar Brazil, Rouseff, Na Fuskantar Barazanar Tsigewa A Majalisar Kasar
Apr 12, 2016 18:11Rahotanni daga kasar Brazil suna nuni da cewa shugabar kasar Dilma Rouseff na fuskantar barazanar rasa kujerarta bayan da kwamitin musammman na majalisar dokokin kasar ya kada kuri'ar amincewa da batun tsige ta da 'yan adawa suka gabatar.