-
Ministan Tsaron Iran Ya Gargadi Trump Kan Sanya IRGC Cikin Kungiyoyin Ta'addanci
Oct 12, 2017 17:23Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya jan kunnen shugaban Amurka Donald Trump dangane da sanya dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) cikin kungiyoyin 'yan ta'adda yana mai cewa yin hakan ba abin da zai haifar in ban da kara zaman dardar da kuma yaduwar ta'addanci a yankin Gabas ta tsakiya da ma duniya baki daya.
-
Janar Jafari da Zarif Sun Mayar Da Martani Kan Kokarin Amurka Na Bata Sunan Dakarun IRGC
Oct 10, 2017 05:51Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musuluci na Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewar bakin dakarun kare juyin juya halin Musuluncin na Iran da na Ma'aikatar harkokin wajen kasar sun zo daya a fagen kare manufofin juyin juya halin Musulunci yana mai kiran shugaban Amurka da ya fahimci hakan.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Za Su Dau Sojojin Amurka Tamkar 'Yan Da'esh Idan Aka Sa Musu Takunkumi
Oct 08, 2017 17:05Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Muhammad Ali Ja'afari ya bayyana cewa dakarunsa za su dauki sojojin Amurka tamkar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh matukar dai Amurka ta sanya takunkumi da bata sunan dakarun nasa.
-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Sanar Da Shirin Daukar Fansa Kan 'Yan "Da'esh"
Aug 17, 2017 05:38Kakakin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Birgediya Janar Ramazan Sharif ya bayyana cewar za su dau fansa kan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) sakamakon kisan gillan da suka yi wa daya daga cikin dakarun kare juyin da suka kama a kasar Siriya ta hanyar yi masa yankan rago.
-
'Yan Ta'adda Na Da'esh 170 Ne Suka Halaka A Harin Makaman Linzamin Kasar Iran
Jun 23, 2017 13:30Majiyar dakarun juyin juya halin musulunci a nan Iran ta bayyana a yau Laraba kan cewa yan ta'adda na kungiyar Daesh wadanda suka halaka a harin makaman linzami wanda dakarun suka cilla kan ma tattaransu a garin Dair Zuur na kasar Siria ya kai 170.
-
Yan Ta'adda Na Kungiyar Daesh 170 Ne Suka Halaka A Harin Makaman Linzamin Kasar Iran
Jun 21, 2017 18:04Majiyar dakarun juyin juya halin musulunci a nan Iran ta bayyana a yau Laraba kan cewa yan ta'adda na kungiyar Daesh wadanda suka halaka a harin makaman linzami wanda dakarun suka cilla kan ma tattaransu a garin Dair Zur na kasar Siria ya kai 170.
-
Peter Ford: Iran Ta Aike Da Babban Sako Da Makamai Masu Linzami
Jun 19, 2017 17:33Tsohon jakadan Birtaniya akasar Syria Peter Ford ya bayyana cewa, Iran ta aike da babban sako mai girgiza zukata ta hanyar harba makaman ballistic zuwa sansanonin 'yan ta'adda a cikin kasar Syria.
-
Wani Babban Kwamandan ISIS Ya Halaka A Harin Da Iran Ta Kai A Syria
Jun 19, 2017 17:24Daya daga cikin manyan kwamnadojin kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta (Daesh) ISIS ya halaka sakamakon harin da Iran ta kaddamar a jiya a kan sansanonin 'yan ta'adda a Syria.
-
Majalisar Dattawan Amurka Ta Amunce Kakabawa Iran Sabon Takunkumi
Jun 16, 2017 04:38Majalisar dattawan kasar Amurka, ta zartas da wani daftarin doka dake da nufin sake kakabawa kasar Iran takunkumi.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Ce Za Su Kara Tura Kwararrun Harkar Soji Zuwa Siriya
May 03, 2017 11:15Kwamandan sojin kasa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya Janar Muhammad Pakpour ya bayyana cewar dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun tura kwararru kan harkokin soji zuwa Siriya don taimakawa sojojin kasar fadar da suke yi da ta'addanci kuma a nan gaba ma za su ci gaba da turawa.