-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Wasu Nakiyoyi Da 'Yan Ta'adda Suka So Shigo Da Su Kasar
Apr 17, 2018 05:01Jami'an tsaron kasar Iran sun sami nasarar ganowa da kuma kame wani adadi mai yawa na abubuwa masu fashewa da 'yan ta'adda suka yi kokarin shigowa da su ta kan iyakar gabashin kasar.
-
Fiye Da Mutane 59,000 Ne Su Ka Koma Gidajensu A Yankin Ghuta Ta Gabas
Apr 16, 2018 12:27Cibiyar Sulhu a tsakanin mutanen al'ummar Syria ce ta sanar da komawar mutanen zuwa gidajensu bayan da aka kwace yankin daga 'yan ta'adda
-
Aljeriya Ta Jaddada Bukatar Daukan Matakan Toshe Duk Hanyoyin Samun Kudaden 'Yan Ta'adda
Apr 09, 2018 19:11Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya ya jaddada wajabcin daukan matakan toshe duk wasu hanyoyin samun kudaden kungiyoyin 'yan ta'adda a matsayin matakin farko na kokarin murkushe su.
-
Syria: An Gano Wani Kurkuku Da 'Yan Ta'adda Ke Tsare Mutane A Ghuta Ta Gabas
Apr 05, 2018 06:34Sojojin kasar Syria sun sanar da gano kurkukun ne a garin Zamalka da ke yankin Ghuta wanda kuma kungiyar 'yan ta'addar "Failaq-Rahman' take tafiyar da shi.
-
Sojojin Siriya Na Shirin Kawo Karshen 'Yan Ta'adda A Yankin Douma
Mar 29, 2018 05:39Dakarun kasar Siriya na shirin kai farmakin kakkabe 'yan ta'addar dake jibke a Douma na yankin Ghouta dake gabashi birnin Damuscus.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Dakile Wani Shirin Harin Ta'addanci A Kudancin Kasar
Mar 12, 2018 10:52Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar sun sanar da samun nasarar dakile wani harin ta'addanci da wasu 'yan ta'adda suka so kai wa lardin Sistan wa Baluchestan da ke Kudu Maso Gabashin kasar ta Iran.
-
Syria: Afuwa Ga Duk Wanda Ya Ajiye Makamansa
Mar 10, 2018 19:01Sojojin Syria da suke yaki da 'yan ta'adda a yankin Ghuda ne suka yi sanarwar yin afuwa ga duk wanda ya ajiye makamansa
-
Syria: 'Yan Ta'adda Sun Bar Fararen Hula Su Fita Daga Ghouta Domin Karbar Kayan Agaji
Mar 05, 2018 17:17'Yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tunga a yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damascus na Syria, sun amince su bar fararen hula su fito daga yankin domin samun kayan agajin da aka kai musu.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 70 A Yankin Arewa Maso Yammacin Kasar
Jan 13, 2018 06:32A wani samame da sojojin gwamnatin Siriya suka kai kauyen Adshan da ke lardin Idlib a shiyar arewa maso yammacin kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda fiye da 70.
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda A Gabashin Lardin Al-Arish Na Masar
Jan 08, 2018 19:14Majiyar Tsaron Kasar Masar ta sanar da hallaka wani adadi na 'yan ta'adda a wani sumame da sojojin kasar suka kai a lardin gashin Al-Arish dake jihar Sinai ta arewa.