Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

fada da ta'addanci

  • Hare-Haren Ta'addanci Ne Musabbabin Rashin Zaman Lafiya A Yammacin Afrika

    Hare-Haren Ta'addanci Ne Musabbabin Rashin Zaman Lafiya A Yammacin Afrika

    Jun 05, 2017 07:55

    Shugaban kasar Liberia Malama Ellen Johnson Sirleaf ta bayyana cewa hare haren ta'addanci a wasu kasashen yankin yammacin Afrika su ne suke samar da rashin zaman lafiya a yankin

  • Sabon Shugaban Faransa Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'adda A Mali

    Sabon Shugaban Faransa Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'adda A Mali

    May 19, 2017 17:52

    Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa ta ci gaba da yakar 'yan ta'adda a kasar Mali da sauran kasashen yankin Sahel da suke fama da bala'in ayyukan ta'addancin kungiyoyin 'yan ta'addan masu ikirarin kishin Musulunci.

  • Viladimir Putin Ya Jaddada Wajabcin Daukan Matakan Yaki Da Ta'addanci

    Viladimir Putin Ya Jaddada Wajabcin Daukan Matakan Yaki Da Ta'addanci

    Apr 27, 2017 05:48

    Shugaban kasar Rasha ya jaddada wajabcin samun ingantacciyar mahanga a fagen yaki da ta'addanci.

  • Majalisar Dokokin Masar Ta Amince Da Kafa Dokar Ta Baci A Kasar

    Majalisar Dokokin Masar Ta Amince Da Kafa Dokar Ta Baci A Kasar

    Apr 11, 2017 19:01

    Majalisar dokokin kasar Masar ta amince da kafa doka ta baci a kasar na tsawon wattannin ukku bayan harin ta'addancin da aka kai kan wasu wuraren bauta na kiristoci a ranar lahadin da ta gabata.

  • Majalisar Dokokin Masar Ta Amince Da Bukatar Yin Gyarar Fuska Dokar Yaki Da Ta'addanci A Kasar

    Majalisar Dokokin Masar Ta Amince Da Bukatar Yin Gyarar Fuska Dokar Yaki Da Ta'addanci A Kasar

    Apr 11, 2017 10:24

    Majalisar Dokokin Masar ta kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin neman aiwatar da gyare-gyare a dokokin da suka shafi yaki da ayyukan ta'addanci a kasar.

  • Gwamnatin Saudiyya Da Ikirarinta  Na Fada Da Ayyukan Ta'addanci A Duniya

    Gwamnatin Saudiyya Da Ikirarinta Na Fada Da Ayyukan Ta'addanci A Duniya

    Mar 25, 2017 05:18

    A wani abu da dama suka fassara shi a matsayin wani wasan kwaikwayo, gwamnatin Saudiyya ta yi ikirarin cewa tana kan gaba wajen fada da ayyukan ta'addancin da a halin yanzu ya zamanto babban bala'i ga duniya.

  • Goyon bayan Nijer a kan yaki da ta'addanci

    Goyon bayan Nijer a kan yaki da ta'addanci

    Feb 23, 2017 10:53

    Shugaban Kasar Nijer ya bayyana goyon bayan kasar sa a kan yaki da ta'addanci da kuma masu tsatsaurar akida a yankin

  • Sayyid Nasrullah: Tuhumar Musulunci Da Ta'addanci Makircin Yammacin Turai Ne

    Sayyid Nasrullah: Tuhumar Musulunci Da Ta'addanci Makircin Yammacin Turai Ne

    Dec 23, 2016 18:03

    Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah, ya bayyana cewa kiran kungiyoyin 'yan ta'adda da sunaye masu kama da muslunci irin su daular muslunci da suke kiran (Daesh) ISIS, ko ta'addancin mulsunci (Islamic terrorism) da kalmamomi masu kama da haka, duk yunkuri ne na yakar muslunci da rusa shi a fakaice.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS