-
Mutane 12 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Bomb A Kasar Philiphines
Sep 03, 2016 05:34Rahotanni daga kasar Philippine sun bayyana cewa alal akalla mutane 12 sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani bomb da aka dana a garin Davao, mahaifar shugaban kasar Rodrigo Duterte a jiya Juma'a.
-
Akalla Mutane 4 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wasu Bama-Bamai
Aug 12, 2016 05:01Rahotanni daga kasar Thailand sun bayyana cewar alal akalla mutane 4 sun rasa rayukansu kana wasu da dama sun sami raunuka sakamakon wasu hare-hare ta hanyar tada bama-bamai a garuruwa Hua Hin, Phuket da sauran wajajen yawon shakatawa na kasar.