-
Mogherini Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Aka Masallatai Biyu A New-Zeland
Mar 15, 2019 16:53Babbar jami'a mai kula da harakokin siyasar wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi Allah wadai kan harin ta'addancin da aka kai wasu masallatai biyu a kasar New-zeland.
-
Zarif Da Mogheni Sun Gana A Taron Birnin Monich A kasar Jamus
Feb 16, 2019 11:24Ministan harkokin wajen Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya gana da babbar jami'ar kungiyar tarayyar turai mai kula da harkokin siyasar wajen kungiyar Federica Mogherini a yau a birnin Munich na kasar Jamus, a gefen taron kasa da kasa kan harkokin tsaro na duniya.
-
Jami'ar Siyasar Waje Ta Turai Tana Adawa Da Kafa Rundunar Soja
Nov 21, 2018 08:21Babbr jami'a mai kula da siyasar waje da kuma tsaro ta turai Fredrica Murghnai ta nuna adawarta da kafa rundunar soja ta nahiyar turai
-
Kokarin Iran Da Turai Akan Kasar Yemen Ya Haifar Da Sakamako Mai Kyau
Nov 20, 2018 09:27Babbar jami'a mai kula da siyasar waje da kuma tsaro ta tarayyar Turai, Friedrica Mugrini ce ta bayyana hakan dangake da kokarin kawo karshen yakin kasar Yemen
-
Turkiya: An Kashe Khashoggi Ne Ta Hanyar Shakare Shi Kafin A Daddatsa Gawarsa
Nov 01, 2018 05:13Babban mai shigar da kara na kasar Turkiya ya tabbatar da cewa, wadanda suka kashe Jamal Khashoggi sun fara shakare shi ne, kafin daga bisani su yi wa gawarsa gunduwa-gunduwa.
-
Mogherini Ta Bukaci Karin Haske Daga Hukumomin Birnin Riyad Game Da Bacewar Khashoggi
Oct 09, 2018 19:11Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bukaci Saudiyya ta ba da bayanai dalla-dalla kan yadda dan jaridar kasar ya bace a karamin ofishin jakadancin na Saudiyya da ke a birnin Istanbul.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Jaddada Aniyarta Ta Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Jul 02, 2018 19:00Kakakin babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta jaddada cewa: Kungiyar tarayyar Turai zata ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da kasar Iran.
-
Tarayyar Turai Ta Bayyana Ganawar shugabannin Kasarashen Amurka da Korea Ta Arewa Da cewa Mai Matukar Muhimmanci Ne
Jun 12, 2018 19:06Jami'a mai kula da siyasar waje ta tarayyar turai Federica Mogherini ta ce ganawar ci gaba ne mai muhimmanci wanda ya kamata ya kasance
-
Bayanin Hadin Gwiwa Tsakanin Kungiyar EU Da MDD Kan Yaki Da Ta'addanci A Duniya
May 26, 2018 17:58Kungiyar Tarayyar Turai da Majalisar Dinkin Duniya sun fitar da bayanin hadin gwiwa a fagen karfafa taimakekkeniya a tsakaninsu domin fuskantar ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Mogherini: Kasashen Tarayyar Turai Ba Za Su Mayar Da Ofisoshin Jakadancinsu Kudus Ba
Apr 04, 2017 16:48Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai (AU) Federica Mogherini ta bayyana cewar kasashe membobin kungiyar ba za su dauke ofisoshin jakadancinsu a "Isra'ila" daga birnin Tel Aviv zuwa ga birnin Qudus (Jerusalem) ba.